e81c08a4949c8ca5f374f30c0c052651da610bb4
[lhc/web/wiklou.git] / languages / messages / MessagesHa.php
1 <?php
2 /** Hausa (هَوُسَ)
3 *
4 * See MessagesQqq.php for message documentation incl. usage of parameters
5 * To improve a translation please visit http://translatewiki.net
6 *
7 * @ingroup Language
8 * @file
9 *
10 * @author Mladanali
11 */
12
13 $messages = array(
14 # User preference toggles
15 'tog-underline' => 'A shaya zaruruwa',
16 'tog-highlightbroken' => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
17 'tog-justify' => 'A daidaita sakin layuka',
18 'tog-hideminor' => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
19 'tog-hidepatrolled' => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
20 'tog-newpageshidepatrolled' => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
21 'tog-extendwatchlist' => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
22 'tog-usenewrc' => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
23 'tog-numberheadings' => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
24 'tog-showtoolbar' => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
25 'tog-editondblclick' => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
26 'tog-editsection' => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
27 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
28 'tog-showtoc' => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
29 'tog-rememberpassword' => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta (for a maximum of $1 {{PLURAL:$1|day|days}})',
30 'tog-watchcreations' => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
31 'tog-watchdefault' => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
32 'tog-watchmoves' => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
33 'tog-watchdeletion' => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
34 'tog-minordefault' => 'A alamta gyare-gyarena a matsayin ƙanana bisa manufa',
35 'tog-previewontop' => 'A nuna filin rigya-gani sama ga filin gyare-gyare',
36 'tog-previewonfirst' => 'A nuna rigya-gani tun gyaran farin',
37 'tog-nocache' => 'A tsayar da kacin shafi',
38 'tog-enotifwatchlistpages' => 'A shaida mani ta Imel idan wani shafin jeerina na bin-sau ya sauya',
39 'tog-enotifusertalkpages' => 'A shaida mani ta Imel idan shafina na muhawara ya sauya',
40 'tog-enotifminoredits' => 'A shaida mani ta Imel game da ko da ƙaramin gyara ne',
41 'tog-enotifrevealaddr' => "A bayyana Imel kina a cikin sak'wanni na shaidarwa",
42 'tog-shownumberswatching' => "A nuna adadin ma'aikata masu bin sawun wannan shafi",
43 'tog-oldsig' => 'Rigya-ganin sa-hannu da ake da shi',
44 'tog-fancysig' => 'A ɗauki matanin sa-hannu a matsayin matanin Wiki (ba tare da mahaɗin otomatik ba)',
45 'tog-externaleditor' => 'Bisa manufa, a yi amfani da editan matani daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
46 'tog-externaldiff' => 'Bisa manufa, a yi amfani da kwatantau daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
47 'tog-showjumplinks' => 'A lamunta mahaɗan "a tsallaka zuwa"',
48 'tog-uselivepreview' => 'A yi amfani da rigya-gani mai sauƙi (ana buƙatar JavaScript) (hajar gwaji)',
49 'tog-forceeditsummary' => 'A gargaɗe ni idan na ajiye kangon fili na taƙaitawa',
50 'tog-watchlisthideown' => 'A ɓoye sauye-sauyena daga jerin bin sawu',
51 'tog-watchlisthidebots' => 'A ɓoye sauye-sauye da rabuwatoci suka daga jerin bin sawu',
52 'tog-watchlisthideminor' => 'A ɓoye ƙananen sauye-sauye daga jerin bin sau',
53 'tog-watchlisthideliu' => "A ɓoye sauye-sauyen da logaggin ma'aikata suka yi daga jerin bin sau",
54 'tog-watchlisthideanons' => "A ɓoye sauye-sauyen da ma'aikata maras suna suka yi daga jerin bin sau",
55 'tog-watchlisthidepatrolled' => 'A ɓoye sauye-sauye da ke kan lura daga jerin bin sau',
56 'tog-ccmeonemails' => "A aika mini kwafi na duk imel da nike aikawa wasu ma'aikata",
57 'tog-diffonly' => 'Kada a nuna tsarabar shafuna a ƙarƙashin sakamakon kwatance',
58 'tog-showhiddencats' => 'A nuna rukunonin ɓoye',
59 'tog-norollbackdiff' => 'Kada a nuna sauyi da aka yi idan aka banye shi',
60
61 'underline-always' => 'Kullum',
62 'underline-never' => 'Ko kaɗan',
63 'underline-default' => 'Manufar buroza',
64
65 # Font style option in Special:Preferences
66 'editfont-style' => 'Salon fanti na filin gyara',
67 'editfont-default' => 'Manufar buroza',
68 'editfont-monospace' => 'Fanti mai tsayayyen faɗi',
69 'editfont-sansserif' => 'Fanti maras sarif',
70 'editfont-serif' => 'Fanti mai sarif',
71
72 # Dates
73 'sunday' => 'Lahadi',
74 'monday' => 'Litinin',
75 'tuesday' => 'Talata',
76 'wednesday' => 'Laraba',
77 'thursday' => 'Alhamis',
78 'friday' => "Jumma'a",
79 'saturday' => 'Asabar',
80 'sun' => 'Lah',
81 'mon' => 'Lit',
82 'tue' => 'Tal',
83 'wed' => 'Lar',
84 'thu' => 'Alh',
85 'fri' => 'Jum',
86 'sat' => 'Asa',
87 'january' => 'Janairu',
88 'february' => 'Faburairu',
89 'march' => 'Maris',
90 'april' => 'Afirilu',
91 'may_long' => 'Mayu',
92 'june' => 'Yuni',
93 'july' => 'Yuli',
94 'august' => 'Agusta',
95 'september' => 'Satumba',
96 'october' => 'Oktoba',
97 'november' => 'Nuwamba',
98 'december' => 'Disamba',
99 'january-gen' => 'Janairu',
100 'february-gen' => 'Faburairu',
101 'march-gen' => 'Maris',
102 'april-gen' => 'Afirilu',
103 'may-gen' => 'Mayu',
104 'june-gen' => 'Yuni',
105 'july-gen' => 'Yuli',
106 'august-gen' => 'Agusta',
107 'september-gen' => 'Satumba',
108 'october-gen' => 'Oktoba',
109 'november-gen' => 'Nuwamba',
110 'december-gen' => 'Disamba',
111 'jan' => 'Jan',
112 'feb' => 'Fab',
113 'mar' => 'Mar',
114 'apr' => 'Afi',
115 'may' => 'May',
116 'jun' => 'Yun',
117 'jul' => 'Yul',
118 'aug' => 'Agu',
119 'sep' => 'Sat',
120 'oct' => 'Okt',
121 'nov' => 'Nuw',
122 'dec' => 'Dic',
123
124 # Categories related messages
125 'pagecategories' => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
126 'category_header' => 'Shafuna na cikin rukunin "$1"',
127 'subcategories' => 'Ƙananan rukunoni',
128 'hidden-categories' => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
129 'category-subcat-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan ƙaramin rukuni kawai.|Wannan rukuni ya ƙumshi {{PLURAL:$1|wannan ƙaramin rukuni|$1 wanɗannan ƙananan rukunoni}}, daga cikin jimlar $2.}}',
130 'category-article-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.|{{PLURAL:$1|shafi na gaba yana|$1 shafuna na gaba suna}} cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar $2.}}',
131 'listingcontinuesabbrev' => 'ci-gaba',
132
133 'newwindow' => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
134 'cancel' => 'Soke',
135 'mytalk' => 'Mahawarata',
136 'navigation' => 'Shawagi',
137
138 # Cologne Blue skin
139 'qbfind' => 'Nemo',
140 'qbedit' => 'Gyarawa',
141 'qbspecialpages' => 'Shafuna na musamman',
142
143 # Vector skin
144 'vector-action-delete' => 'Soke',
145 'vector-action-move' => 'Gusarwa',
146 'vector-action-protect' => 'A kare',
147 'vector-view-create' => 'Ƙirƙira',
148
149 'errorpagetitle' => 'Tangarɗa',
150 'returnto' => 'Koma $1',
151 'tagline' => 'Daga {{SITENAME}}',
152 'help' => 'Taimako',
153 'search' => 'Nema',
154 'searchbutton' => 'Binciko',
155 'searcharticle' => 'Mu je',
156 'history' => 'Tarihin shafi',
157 'history_short' => 'Tarihi',
158 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
159 'permalink' => 'Dawwamammen mahaɗi',
160 'edit' => 'Gyarawa',
161 'create' => 'Ƙirƙira',
162 'editthispage' => 'Gyara wanna shafi',
163 'delete' => 'Soke',
164 'protect' => 'A kare',
165 'protect_change' => 'sauyawa',
166 'newpage' => 'Sabon shafi',
167 'talkpage' => 'Muhawara kan wannan shafi',
168 'talkpagelinktext' => 'Hira',
169 'personaltools' => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
170 'talk' => 'Mahawara',
171 'views' => 'Hange',
172 'toolbox' => 'Akwatin kayan aiki',
173 'otherlanguages' => 'A wasu harsuna',
174 'redirectedfrom' => '(an turo daga $1)',
175 'redirectpagesub' => 'Shafin turawa',
176 'lastmodifiedat' => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
177 'jumpto' => 'A tsallaka zuwa:',
178 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
179 'jumptosearch' => 'nema',
180
181 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
182 'aboutsite' => 'Game da {{SITENAME}}',
183 'aboutpage' => 'Project:Game da',
184 'copyright' => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
185 'copyrightpage' => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
186 'disclaimers' => 'Hattara',
187 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
188 'edithelp' => 'Taimako kan gyara',
189 'edithelppage' => 'Help:Gyarawa',
190 'helppage' => 'Help:Tsaraba',
191 'mainpage' => 'Marhabin',
192 'privacy' => 'Manufar kare sirri',
193 'privacypage' => 'Project:Manufar kare sirri',
194
195 'badaccess' => 'Tangarɗar lamuncewa',
196
197 'retrievedfrom' => 'Daga "$1"',
198 'youhavenewmessages' => 'Kuna da $1 ($2).',
199 'newmessageslink' => 'sabbin saƙonni',
200 'newmessagesdifflink' => 'sauyin ƙarshe',
201 'editsection' => 'gyarawa',
202 'editold' => 'gyarawa',
203 'editlink' => 'gyarawa',
204 'viewsourcelink' => 'duba tushe',
205 'editsectionhint' => 'Gyara sashe: $1',
206 'toc' => 'Kanun bayannai',
207 'showtoc' => 'nuna',
208 'hidetoc' => 'ɓoye',
209 'site-rss-feed' => 'Kwararen RSS na $1',
210 'site-atom-feed' => 'Kwararen Atom na $1',
211 'page-rss-feed' => 'Kwararen RSS na "$1"',
212 'page-atom-feed' => 'Kwararen Atom na "$1"',
213 'red-link-title' => '$1 (babu wannan shafi)',
214
215 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
216 'nstab-main' => 'Shafi',
217 'nstab-user' => "Shafin ma'aikaci",
218 'nstab-special' => 'Shafi na musamman',
219 'nstab-project' => 'Shafin shiri',
220 'nstab-image' => 'Fayil',
221 'nstab-template' => 'Mulu',
222 'nstab-category' => 'Rukuni',
223
224 # General errors
225 'missing-article' => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
226
227 Mafarin haka yawanci shi ne mahaɗi mai zuwa ga shafin da aka soke ko aka gusar.
228
229 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a safuwai kin.
230 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
231 'missingarticle-rev' => '(lambar zubi: $1)',
232 'badtitletext' => "Kan shafin da aka nema bai da ma'ana, ko kango ne, ko kuma wani kai ne na tsakanin harsuna ko shire-shire da bai da mahaɗi mai kyau.
233 Tana yiyuwa yana da harafi ko haruffa da ba su karɓuwa cikin kanu.",
234 'viewsource' => 'Duba tushe',
235
236 # Login and logout pages
237 'yourname' => "Sunan ma'aikaci:",
238 'yourpassword' => 'Kalmar sirri:',
239 'remembermypassword' => 'Adana bayannan logina a wannan kwafyuta (for a maximum of $1 {{PLURAL:$1|day|days}})',
240 'login' => 'Logi',
241 'nav-login-createaccount' => 'logi / sabon akwanti',
242 'userlogin' => 'Logi / sabon akwanti',
243 'logout' => 'Ban kwana',
244 'userlogout' => 'Ban kwana',
245 'nologinlink' => 'Buɗa sabon akwanti',
246 'createaccountreason' => 'Dalili:',
247 'mailmypassword' => 'Aiken kalmar sirri ta Imel',
248
249 # Password reset dialog
250 'resetpass-submit-cancel' => 'Soke',
251
252 # Edit page toolbar
253 'bold_sample' => 'Rubutu mai gwaɓi',
254 'bold_tip' => 'Rubutu mai gwaɓi',
255 'italic_sample' => 'Rubutun tsutsa',
256 'italic_tip' => 'Rubutun tsutsa',
257 'link_sample' => 'Sunan mahaɗi',
258 'link_tip' => 'Mahaɗin ciki',
259 'extlink_sample' => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
260 'extlink_tip' => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
261 'headline_sample' => 'Sunan kai',
262 'headline_tip' => 'Kan mataki na 2',
263 'math_sample' => 'Shigar da haɗi a nan',
264 'math_tip' => 'Haɗin lissafi (LaTeX)',
265 'nowiki_sample' => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
266 'nowiki_tip' => 'Kawar da sufantawar Wiki',
267 'image_tip' => 'Ƙumsashen fayil',
268 'media_tip' => 'Mahaɗi zuwa fayil',
269 'sig_tip' => 'Sa-hannunku da dagin rana',
270 'hr_tip' => 'Layin kwance',
271
272 # Edit pages
273 'summary' => 'Taƙaici:',
274 'subject' => 'Jigo/Kai:',
275 'minoredit' => 'Ƙaramin gyara',
276 'watchthis' => 'Bi sawun wannan shafi',
277 'savearticle' => 'Adana shafi',
278 'preview' => 'Rigya-gani',
279 'showpreview' => 'Sufar rigya-gani',
280 'showdiff' => 'Nuna sauye-sauye',
281 'anoneditwarning' => "'''Hattara:''' Ba ku yi logi ba.
282 Za a rubuta adireshinku na IP a cikin tarihin sauye-sauyen wannan shafi.",
283 'summary-preview' => 'Rigya-gani na taƙaici:',
284 'newarticle' => '(Sabo)',
285 'newarticletext' => "Kun latsa mahaɗi zuwa shafin da babu shi tukuna.
286 Domin ƙirƙiro wannan shafin, ku fara rubutu a cikin fage na ƙasa (duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|shafin taimako]] don ƙarin bayani).
287 Idan kun ɓata ne cikin shawaginku, to ku latsa maɓallin '''baya''' na safuwayan shawaginku.",
288 'noarticletext' => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
289 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
290 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
291 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
292 'previewnote' => "'''Kada ku manta, wannan rigya-gani ne kawai.'''
293 Ba a adana sauye-sauyenku ba tukuna!",
294 'editing' => 'Gyaran $1',
295 'editingsection' => 'Gyaran $1 (sashe)',
296 'copyrightwarning' => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
297 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowa (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
298 'templatesused' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} a wannan shafi:',
299 'templatesusedpreview' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} cikin wannan rigya-gani:',
300 'template-protected' => '(mai kariya)',
301 'template-semiprotected' => '(da kariya gwalgwado)',
302 'hiddencategories' => 'Wannan shafi yana cikin {{PLURAL:$1|ɓoyayyen rukuni 1|ɓoyayyun rukunoni $1}}:',
303 'permissionserrorstext-withaction' => 'Ba kwa da izinin $2, don saboda {{PLURAL:$1|wannan dalili|waɗannan dalillai}}:',
304
305 # History pages
306 'viewpagelogs' => 'Duba rajistan ayyukan wannan shafi',
307 'currentrev-asof' => 'Zubin ƙarshe ga $1',
308 'revisionasof' => 'Zubi na $1',
309 'previousrevision' => '← Tsohon zubi',
310 'nextrevision' => 'Zubi na gaba →',
311 'currentrevisionlink' => 'Zubi na yanzu',
312 'cur' => 'na yanzu',
313 'last' => 'baya',
314 'histlegend' => "Don nuna bambanci: a shaida zube-zuben da ake so a kwatanta sannan a latsa maɓallin da ke ƙasa.<br />
315 Fasali: '''({{int:cur}})''' = bambanci da zubi na yanzu, '''({{int:last}})''' = bambanci da zubi na baya, '''{{int:minoreditletter}}''' = ƙaramin gyara.",
316 'history-fieldset-title' => 'Shawagi cikin tarihi',
317 'histfirst' => 'Na gaba',
318 'histlast' => 'Na baya',
319
320 # Revision deletion
321 'rev-delundel' => 'nuna/ɓoye',
322 'rev-showdeleted' => 'nuna',
323 'revdelete-log' => 'Dalili:',
324 'revdel-restore' => 'sauya haske',
325 'revdelete-reasonotherlist' => 'Wani dalili',
326
327 # Revision move
328 'revmove-reasonfield' => 'Dalili:',
329
330 # History merging
331 'mergehistory-reason' => 'Dalili:',
332
333 # Merge log
334 'revertmerge' => 'Ware',
335
336 # Diffs
337 'history-title' => 'Tarihin sauye-sauyen "$1"',
338 'difference' => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
339 'lineno' => 'Layi $1:',
340 'compareselectedversions' => 'Kwatanta zaɓaɓɓun zubi',
341 'editundo' => 'Janyewa',
342
343 # Search results
344 'searchresults' => 'Sakamakon bincike',
345 'searchresults-title' => 'Sakamakon bincike na "$1"',
346 'searchresulttext' => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
347 'searchsubtitle' => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\' ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu mahaɗi zuwa "$1"]])',
348 'searchsubtitleinvalid' => "Kun nemi '''$1'''",
349 'notitlematches' => 'Babu kan shafin da ya dace',
350 'notextmatches' => 'Babu wani matanin da ya dace',
351 'prevn' => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
352 'nextn' => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
353 'viewprevnext' => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
354 'search-result-size' => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
355 'search-redirect' => '(turawa daga $1)',
356 'search-section' => '(sashe $1)',
357 'search-suggest' => 'Kuna nufin: $1',
358 'search-interwiki-caption' => 'Shire-shire masu dangantaka',
359 'search-interwiki-default' => 'Sakamakon $1:',
360 'search-interwiki-more' => '(ƙari)',
361 'search-mwsuggest-enabled' => 'Tare da shawarwari',
362 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
363 'searchall' => 'duka',
364 'nonefound' => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
365 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
366 'powersearch' => 'Sahihin nema',
367 'powersearch-legend' => 'Sahihin nema',
368 'powersearch-ns' => 'Binciki sararen sunaye:',
369 'powersearch-redir' => 'Nuna turawa gaba',
370 'powersearch-field' => 'Neemo',
371 'powersearch-toggleall' => 'Duka',
372
373 # Preferences page
374 'preferences' => 'Saituttuka',
375 'mypreferences' => 'Saituttukana',
376 'searchresultshead' => 'Nema',
377
378 # User rights
379 'userrights-reason' => 'Dalili:',
380
381 # Groups
382 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
383
384 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
385
386 # User rights log
387 'rightslog' => "Rajistan bayar da izini ga ma'aikata",
388
389 # Associated actions - in the sentence "You do not have permission to X"
390 'action-edit' => 'gyara wannan shafi',
391
392 # Recent changes
393 'nchanges' => '{{PLURAL:$1|sauyi|sauye-sauye}} $1',
394 'recentchanges' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
395 'recentchanges-legend' => 'Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan',
396 'recentchanges-feed-description' => 'Bi sawun sauye-sauyen ƙarshe na wikin da ke cikin wannan kwarare',
397 'rcnote' => "A nan ƙasa an nuna {{PLURAL:$1|sauyi '''1'''|sauye-sauyen ƙarshe '''$1'''}} a cikin {{PLURAL:$2|awowi 24 da suka shige|'''$2''' kwanaki}}, har zuwa $5, $4.",
398 'rclistfrom' => 'Nuna sabbin sauye-sauye tun daga $1',
399 'rcshowhideminor' => '$1 ƙananen sauye-sauye',
400 'rcshowhidebots' => 'Rabuwat $1',
401 'rcshowhideliu' => "$1 Ma'aikata logaggi",
402 'rcshowhideanons' => "$1 ma'aikata masu ɓoyayye suna",
403 'rcshowhidemine' => '$1 sauye-sauyena',
404 'rclinks' => 'Nuna sauye-sauye $1 na ƙarshe a cikin kwanaki $2 na baya<br />$3',
405 'diff' => 'bamban',
406 'hist' => 'Tarihi',
407 'hide' => 'Ɓoye',
408 'show' => 'Nuna',
409 'minoreditletter' => 'm',
410 'newpageletter' => 'N',
411 'boteditletter' => 'b',
412 'rc-enhanced-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
413 'rc-enhanced-hide' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
414
415 # Recent changes linked
416 'recentchangeslinked' => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
417 'recentchangeslinked-title' => 'Bin sawun shafuna masu dangantaka da "$1"',
418 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu mahaɗi. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
419 'recentchangeslinked-page' => 'Sunan shafi:',
420 'recentchangeslinked-to' => 'Nuna sauye-sauyen shafunan da ke da mahaɗi da wannan shafin',
421
422 # Upload
423 'upload' => 'Girke fayil',
424 'uploadlogpage' => 'Rajistan girke fayiloli',
425 'filedesc' => 'Taƙaici',
426 'fileuploadsummary' => 'Taƙaici:',
427 'uploadedimage' => 'an girke "[[$1]]"',
428
429 # File description page
430 'filehist' => 'Tarihin fayil',
431 'filehist-help' => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
432 'filehist-deleteone' => 'soke',
433 'filehist-current' => 'na yanzu',
434 'filehist-datetime' => 'Rana/Lokaci',
435 'filehist-thumb' => 'Wadar sufa',
436 'filehist-thumbtext' => 'Wadar sufa ta zubin $1',
437 'filehist-user' => "Ma'aikaci",
438 'filehist-dimensions' => 'Kusurwowi',
439 'filehist-comment' => 'Bahasi',
440 'imagelinks' => 'Amfani da fayil',
441 'linkstoimage' => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
442 'sharedupload' => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
443 'uploadnewversion-linktext' => 'Ɗauki sabon zubi na wannan fayil',
444
445 # File reversion
446 'filerevert-comment' => 'Dalili:',
447
448 # File deletion
449 'filedelete-comment' => 'Dalili:',
450 'filedelete-submit' => 'Soke',
451 'filedelete-reason-otherlist' => 'Wani dalili',
452
453 # Statistics
454 'statistics' => 'Alƙalumma',
455
456 'brokenredirects-delete' => 'soke',
457
458 'withoutinterwiki-submit' => 'Nuna',
459
460 # Miscellaneous special pages
461 'nbytes' => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
462 'nmembers' => '{{PLURAL:$1|mamba|mambobi}} $1',
463 'prefixindex' => 'Duka shafuna masu ɗafa-goshi',
464 'newpages' => 'Sabbin shafuna',
465 'move' => 'Gusarwa',
466 'movethispage' => 'Gusar da wannan shafi',
467 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
468 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
469
470 # Book sources
471 'booksources' => 'Littattafai maƙiblata',
472 'booksources-search-legend' => 'Nemo tushen littattafai',
473 'booksources-go' => 'Mu je',
474
475 # Special:Log
476 'log' => 'Rajistoci ayyuka',
477
478 # Special:AllPages
479 'allpages' => 'Duka shafuna',
480 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
481 'prevpage' => 'Shafi na baya ($1)',
482 'allpagesfrom' => 'Nuna shafuna farawa daga:',
483 'allpagesto' => 'Nuna shafuna har:',
484 'allarticles' => 'Duka shafuna',
485 'allpagessubmit' => 'Mu je',
486
487 # Special:LinkSearch
488 'linksearch' => 'Mahaɗan waje',
489 'linksearch-ns' => 'Sararin suna:',
490 'linksearch-ok' => 'Nema',
491
492 # Special:ListUsers
493 'listusers-submit' => 'Nuna',
494
495 # Special:Log/newusers
496 'newuserlogpage' => 'Rajistan sabbin akwantoci',
497 'newuserlog-create-entry' => 'Sabon akwanti',
498
499 # Special:ListGroupRights
500 'listgrouprights-members' => '(jerin mambobi)',
501
502 # E-mail user
503 'emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
504
505 # Watchlist
506 'watchlist' => 'Jerina na bin sawu',
507 'mywatchlist' => 'Jerina na bin sawu',
508 'addedwatch' => 'An daɗa a cikin jerin bin sawu',
509 'addedwatchtext' => "An daɗa shafin \"[[:\$1]]\" a cikin [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].
510 A nan ne kuma za a yi rajistan dukkan sauye-sauye ga shafin ko shafinsa na muhawara, kuma sunan shafin zai kasance '''mai gwaɓi''' a cikin [[Special:RecentChanges|jerin sauye-sauyen baya-bayan nan]] don sauƙin gani.",
511 'removedwatch' => 'An fitar daga cikin jerin bin sawu',
512 'removedwatchtext' => 'An fitar da shafin "[[:$1]]" daga [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].',
513 'watch' => 'Bin sawu',
514 'watchthispage' => 'Bin sawun wannan shafi',
515 'unwatch' => 'Daina bin sawu',
516 'watchlist-details' => '{{PLURAL:$1|$1 shafi|$1 shafuna}} kan jerinku na bin sawu, banda shafunan mahawara.',
517 'wlshowlast' => 'Nuna awowi $1 kwanaki $2 na ƙarshe $3',
518 'watchlist-options' => 'Saituttukan jerin bin sawu',
519
520 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
521 'watching' => 'Bin sawun...',
522 'unwatching' => 'Daina bin sawu...',
523
524 # Delete
525 'deletepage' => 'Soke shafin',
526 'delete-legend' => 'Soke',
527 'confirmdeletetext' => "Kuna kan hanyar soke wani shafi tare da duk tarihinsa. Ku tabbatar lalle kuna son yin hakan, tare da cewa kun fahimci sakamakon yin haka, kuma kuna yi ne da la'akari da [[{{MediaWiki:Policy-url}}|manufofi]].",
528 'actioncomplete' => 'Aiki cikakke',
529 'deletedtext' => 'An soke "<nowiki>$1</nowiki>".
530 Ku duba $2 ku ga rajistan soke-soke na baya-bayan nan.',
531 'deletedarticle' => 'an soke "[[$1]]"',
532 'dellogpage' => 'Rajistan sauye-sauye',
533 'deletecomment' => 'Dalili:',
534 'deleteotherreason' => 'Wani dalilin:',
535 'deletereasonotherlist' => 'Wani dalili',
536
537 # Rollback
538 'rollbacklink' => 'banyewa',
539
540 # Protect
541 'protectlogpage' => 'Rajistan ayyukan kariya',
542 'protectedarticle' => 'an kare "[[$1]]"',
543 'modifiedarticleprotection' => 'an sauya matakin kariya na "[[$1]]"',
544 'protectcomment' => 'Dalili:',
545 'protectexpiry' => "Wa'adi:",
546 'protect_expiry_invalid' => "Lokacin wa'adi bai da tasiri.",
547 'protect_expiry_old' => "Lokacin wa'adi ya wuce.",
548 'protect-text' => "Kuna iya duba tare da sauya matakin kariya na shafin '''<nowiki>$1</nowiki>'''.",
549 'protect-locked-access' => "Akwantinku bai da izinin sauya matakan kariya na shafuna.
550 Ga dai matakan kariya na yanzu na shafin '''$1''':",
551 'protect-cascadeon' => 'A yanzu an kiyaye wannan shafi saboda yana cikin {{PLURAL:$1|wannan shafi mai|waɗannan shafuna masu}} kariya mai zuzzubowa.
552 Kuna iya sake wa wannan shafi matakin kariya, amma hakan ba zai yi tasiri ga kariya mai zuzzubowa ba.',
553 'protect-default' => "Lamunce wa duka ma'aikata",
554 'protect-fallback' => 'Ana buƙatar izinin "$1"',
555 'protect-level-autoconfirmed' => "Hana sabbin ma'aikata da ma'aikata maras akwanti",
556 'protect-level-sysop' => 'Mahukunta kawai',
557 'protect-summary-cascade' => 'zuzzubawa',
558 'protect-expiring' => "Wa'adi ran $1 (UTC)",
559 'protect-cascade' => 'A kiyaye shafunan da aka haɗa cikin wannan shafi (kariya mai zuzzubowa)',
560 'protect-cantedit' => 'Ba ku iya sauya matakan kariya na wannan shafi, saboda ba ku da izinin yi masa gyara.',
561 'protect-otherreason-op' => 'Wani dalili',
562 'restriction-type' => 'Izini:',
563 'restriction-level' => 'Matakin kangewa:',
564
565 # Restrictions (nouns)
566 'restriction-move' => 'Gusarwa',
567 'restriction-create' => 'Ƙirƙira',
568
569 # Undelete
570 'undeletelink' => 'duba/maido da',
571 'undeletecomment' => 'Dalili:',
572 'undeletedarticle' => 'an mayar da "[[$1]]"',
573 'undelete-search-submit' => 'Nema',
574
575 # Namespace form on various pages
576 'namespace' => 'Sararin suna:',
577 'invert' => 'Jirkita kamu',
578 'blanknamespace' => '(Babba)',
579
580 # Contributions
581 'contributions' => "Gudummuwar ma'aikaci",
582 'contributions-title' => "Jerin gudummuwar ma'aikaci $1",
583 'mycontris' => 'Gudummawata',
584 'contribsub2' => 'Na $1 ($2)',
585 'uctop' => '(sama)',
586 'month' => 'Tun daga wata (da gabansa):',
587 'year' => 'Tun daga shekara (da gabanta):',
588
589 'sp-contributions-newbies' => 'Nuna gudummuwar sabbin akwantoci kawai',
590 'sp-contributions-blocklog' => 'rajistan hani',
591 'sp-contributions-search' => 'Nemo gudummuwa',
592 'sp-contributions-username' => "Adireshin IP ko sunan ma'aikaci:",
593 'sp-contributions-submit' => 'Nemo',
594
595 # What links here
596 'whatlinkshere' => 'Mahaɗan wannan shafi',
597 'whatlinkshere-title' => 'Shafuna masu mahaɗi da "$1"',
598 'whatlinkshere-page' => 'Shafi:',
599 'linkshere' => "Waɗannan shafuna sun haɗu da '''[[:$1]]''':",
600 'isredirect' => 'shafin turawa',
601 'istemplate' => 'gami',
602 'isimage' => 'majigi shigagge',
603 'whatlinkshere-prev' => '{{PLURAL:$1|na baya|na baya $1}}',
604 'whatlinkshere-next' => '{{PLURAL:$1|na gaba|na gaba $1}}',
605 'whatlinkshere-links' => '← mahaɗai',
606 'whatlinkshere-hideredirs' => '$1 turawa',
607 'whatlinkshere-hidetrans' => '$1 game-game',
608 'whatlinkshere-hidelinks' => '$1 mahaɗai',
609 'whatlinkshere-filters' => 'Matatai',
610
611 # Block/unblock
612 'blockip' => "Hana ma'aikaci",
613 'ipbreason' => 'Dalili:',
614 'ipbreasonotherlist' => 'Wani dalili',
615 'ipboptions' => 'awa 2:2 hours,kwana 1:1 day,kwana 3:3 days,mako 1:1 week,mako 2:2 weeks,wata 1:1 month,wata 3:3 months,wata 6:6 months,shekara 1:1 year,illa masha allahu:infinite',
616 'ipblocklist' => "Adireshin IP da ma'aikatan da aka hana",
617 'ipblocklist-submit' => 'Nema',
618 'blocklink' => 'Hanawa',
619 'unblocklink' => 'karɓa',
620 'change-blocklink' => 'Canza hanawa',
621 'contribslink' => 'Gudummuwa',
622 'blocklogpage' => 'Rajistan hani',
623 'blocklogentry' => "an hana [[$1]] da wa'adin $2 $3",
624 'unblocklogentry' => 'an lamunce wa $1',
625 'block-log-flags-nocreate' => 'babu damar buɗa sabon akwanti',
626
627 # Move page
628 'movepagetext' => "Ku yi amfani da fom na ƙasa don sake sunan shafin, tare da mayar da duka tarihinsa ga sabon sunan.
629 Tsohon sunan zai nuna sabon sunan.
630 Kuna iya sabunta dukan mahaɗai da ke nuna tsohon sunan otomatikali.
631 Idan ba ku yi haka ba, ku duba [[Special:DoubleRedirects|rikitattun mahaɗai]] ko [[Special:BrokenRedirects|katsattsun mahaɗai]].
632 Ku ke da nauyin tabbatar dukan mahaɗai suna nuna inda ya kamata.
633
634 Wannan shafi '''ba''' za a sake masa suna ba idan akwai wani shafi mai sabon sunan, sai fa idan shafin kwango ne ko yana da mahaɗi kuma bai da tarihin sauye-sauye.
635 Haka yana nufin za ku iya mayar wa wani shafi tsohon sunansa idan kuka yi kwata, kuma ba za ku iya kwatse wani tsayayyan shafi ba.
636
637 '''Hattara!'''
638 Yin haka na iya zama wani gagarumin sauyi ga shafi mai farin jini;
639 Don Allah ku tabbatar kun fahimci sakamakon yin hakan.",
640 'movepagetalktext' => "Za a gusar da dangantaccen shafin muhawara otomatikali tare da '''sai fa idan''' kinta.
641 *Akwai wani shafin muhawara wanda ba kango ba a ƙarƙashin sabon sunan, ko
642 *Kun soke zaɓen ɗan ɗaki na ƙasa.
643
644 A waɗannan halaye, dole ku gusar ko ku game shafin da hannu, idan kuna so.",
645 'movearticle' => 'Gusar da shafin:',
646 'newtitle' => 'Zuwa sabon kai:',
647 'move-watch' => 'Bin sawun wannan shafi',
648 'movepagebtn' => 'Gusar da shafin',
649 'pagemovedsub' => 'Gusarwa ta cika',
650 'movepage-moved' => '\'\'\'"$1" an gusar da shi zuwa "$2"\'\'\'',
651 'articleexists' => 'Akwai wani shafi mai wannan suna, koko sunan da kuka zaɓa ba shi da tasiri.
652 Don Allah ku zaɓi wani suna.',
653 'talkexists' => "'''An gusar da shafin shi kansa, amma an kasa gusar da dangantaccen shafin muhawarar, don akwai wani sahfin mai amfani da sunansa.
654 Don Allah ku game su da hannu.'''",
655 'movedto' => 'an gusar zuwa',
656 'movetalk' => 'Gusar da shafin mahawara mai alaƙa',
657 '1movedto2' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]]',
658 '1movedto2_redir' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]] ta hanyar soke turawa',
659 'movelogpage' => 'Rajistan gushe-gushe',
660 'movereason' => 'Dalili:',
661 'revertmove' => 'koma',
662
663 # Export
664 'export' => 'Tsamo shafuna',
665
666 # Thumbnails
667 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
668
669 # Tooltip help for the actions
670 'tooltip-pt-userpage' => 'Shafinku na marhabin',
671 'tooltip-pt-mytalk' => 'Shafinku na mahawara',
672 'tooltip-pt-preferences' => 'Saituttukanku',
673 'tooltip-pt-watchlist' => 'Jerin shafunan da kuke bin sawun sauye-sauyensu',
674 'tooltip-pt-mycontris' => 'Jerin gudummuwarku',
675 'tooltip-pt-login' => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
676 'tooltip-pt-logout' => 'Ban kwana',
677 'tooltip-ca-talk' => 'Mahawara kan shafin bayannai',
678 'tooltip-ca-edit' => 'Ana iya gyara wannan shafi
679 A yi amfani da maɓallin rigya-gani kafin a adina',
680 'tooltip-ca-addsection' => 'Fara sabon sashe',
681 'tooltip-ca-viewsource' => 'Wannan shafi yana da kariya.
682 Kuna iya duba tushensa.',
683 'tooltip-ca-history' => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
684 'tooltip-ca-protect' => 'Kare wannan shafi',
685 'tooltip-ca-delete' => 'Soke wannan shafi',
686 'tooltip-ca-move' => 'Gusar da wannan shafi',
687 'tooltip-ca-watch' => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na bin sawu',
688 'tooltip-ca-unwatch' => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sawu',
689 'tooltip-search' => 'Binciko {{SITENAME}}',
690 'tooltip-search-go' => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
691 'tooltip-search-fulltext' => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
692 'tooltip-n-mainpage' => 'Duba shafin Marhabin',
693 'tooltip-n-mainpage-description' => 'Duba shafin marhabin',
694 'tooltip-n-portal' => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
695 'tooltip-n-currentevents' => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
696 'tooltip-n-recentchanges' => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
697 'tooltip-n-randompage' => 'Nuno wani shafi da ka',
698 'tooltip-n-help' => 'Nuno taimako',
699 'tooltip-t-whatlinkshere' => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da mahaɗi a nan',
700 'tooltip-t-recentchangeslinked' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu mahaɗi daga wannan shafi',
701 'tooltip-feed-rss' => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
702 'tooltip-feed-atom' => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
703 'tooltip-t-contributions' => "Duba jerin gudummuwar wannan ma'aikaci",
704 'tooltip-t-emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
705 'tooltip-t-upload' => 'Girke fayiloli',
706 'tooltip-t-specialpages' => 'Jerin duk shafuna na musamman',
707 'tooltip-t-print' => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
708 'tooltip-t-permalink' => 'Mahaɗin dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
709 'tooltip-ca-nstab-main' => 'Duba shafin bayannai',
710 'tooltip-ca-nstab-user' => "Duba shafin ma'aikaci",
711 'tooltip-ca-nstab-special' => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
712 'tooltip-ca-nstab-project' => 'Duba shafin shirin',
713 'tooltip-ca-nstab-image' => 'Duba shafin fayil',
714 'tooltip-ca-nstab-template' => 'Duba mulun',
715 'tooltip-ca-nstab-category' => 'Duba shafin rukuni',
716 'tooltip-minoredit' => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
717 'tooltip-save' => 'Ku adana sauye-sauyenku',
718 'tooltip-preview' => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
719 'tooltip-diff' => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
720 'tooltip-compareselectedversions' => 'Duba bambanci tsakanin zaɓaɓɓun zubi biyu na wannan shafi',
721 'tooltip-watch' => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sawu',
722 'tooltip-rollback' => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
723 'tooltip-undo' => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya-gani.
724 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
725
726 # Browsing diffs
727 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
728 'nextdiff' => 'Gyaran gaba →',
729
730 # Media information
731 'file-info-size' => 'pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4',
732 'file-nohires' => '<small>Babu wata babbar saƙa.</small>',
733 'svg-long-desc' => 'Fayil kin SVG, saƙar fikisal $1 x $2, girman fayil: $3',
734 'show-big-image' => 'Cikakkar saƙa',
735
736 # Special:NewFiles
737 'ilsubmit' => 'Nema',
738
739 # Bad image list
740 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
741
742 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
743 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
744 Sauran mahaɗai a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
745
746 # Metadata
747 'metadata' => 'bayannan meta',
748 'metadata-help' => 'Wannan fayil ya ƙumshi ƙarin bayani daga kyamarar dijita ko sikanan da aka yi amfani da su.
749 Idan an sauya fayil kin, to wasu bayannan na ainahi ba za su fito ba sosai a cikin sabon fayil kin.',
750 'metadata-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai',
751 'metadata-collapse' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
752 'metadata-fields' => 'Gurabun bayannan meta na EXIF da ke jere cikin wannan saƙo, za a saka su ne cikin shafin zayyana majigin, idan aka taƙaita jadawalin bayannan metan.
753 Wasu gurabun za a ɓoye su bisa manufa.
754 * make
755 * model
756 * datetimeoriginal
757 * exposuretime
758 * fnumber
759 * isospeedratings
760 * focallength',
761
762 # External editor support
763 'edit-externally' => 'Gyara wannan fayil da wani safuwai daban',
764 'edit-externally-help' => '(Duba [http://www.mediawiki.org/wiki/Manual:External_editors bayannan shimfiɗawa] don ƙarin bayani)',
765
766 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
767 'recentchangesall' => 'duka',
768 'imagelistall' => 'duka',
769 'watchlistall2' => 'duka',
770 'namespacesall' => 'duka',
771 'monthsall' => 'duka',
772
773 # Watchlist editing tools
774 'watchlisttools-view' => 'Duba sauye-sauyen da suka dace',
775 'watchlisttools-edit' => 'Duba kuma gyara jerin bin sawu',
776 'watchlisttools-raw' => 'Gyara jerin bin sawu',
777
778 # Special:FileDuplicateSearch
779 'fileduplicatesearch-submit' => 'Nema',
780
781 # Special:SpecialPages
782 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
783
784 );