8ac6ff5e167ad948388c23078d055f5dc0c09ac2
[lhc/web/wiklou.git] / languages / messages / MessagesHa.php
1 <?php
2 /** Hausa (هَوُسَ)
3 *
4 * See MessagesQqq.php for message documentation incl. usage of parameters
5 * To improve a translation please visit http://translatewiki.net
6 *
7 * @ingroup Language
8 * @file
9 *
10 * @author Mladanali
11 */
12
13 $messages = array(
14 # User preference toggles
15 'tog-underline' => 'A shaya zaruruwa',
16 'tog-highlightbroken' => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
17 'tog-justify' => 'A daidaita sakin layuka',
18 'tog-hideminor' => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
19 'tog-hidepatrolled' => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
20 'tog-newpageshidepatrolled' => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
21 'tog-extendwatchlist' => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
22 'tog-usenewrc' => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
23 'tog-numberheadings' => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
24 'tog-showtoolbar' => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
25 'tog-editondblclick' => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
26 'tog-editsection' => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
27 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
28 'tog-showtoc' => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
29 'tog-rememberpassword' => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta',
30 'tog-watchcreations' => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
31 'tog-watchdefault' => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
32 'tog-watchmoves' => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
33 'tog-watchdeletion' => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
34 'tog-minordefault' => 'A alamta gyare-gyarena a matsayin ƙanana bisa manufa',
35 'tog-previewontop' => 'A nuna filin rigya-gani sama ga filin gyare-gyare',
36 'tog-previewonfirst' => 'A nuna rigya-gani tun gyaran farin',
37 'tog-nocache' => 'A tsayar da kacin shafi',
38 'tog-enotifwatchlistpages' => 'A shaida mani ta Imel idan wani shafin jeerina na bin-sau ya sauya',
39 'tog-enotifusertalkpages' => 'A shaida mani ta Imel idan shafina na muhawara ya sauya',
40 'tog-enotifminoredits' => 'A shaida mani ta Imel game da ko da ƙaramin gyara ne',
41 'tog-enotifrevealaddr' => "A bayyana Imel kina a cikin sak'wanni na shaidarwa",
42 'tog-shownumberswatching' => "A nuna adadin ma'aikata masu bin sawun wannan shafi",
43 'tog-oldsig' => 'Rigya-ganin sa-hannu da ake da shi',
44 'tog-fancysig' => 'A ɗauki matanin sa-hannu a matsayin matanin Wiki (ba tare da mahaɗin otomatik ba)',
45 'tog-externaleditor' => 'Bisa manufa, a yi amfani da editan matani daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
46 'tog-externaldiff' => 'Bisa manufa, a yi amfani da kwatantau daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
47 'tog-showjumplinks' => 'A lamunta mahaɗan "a tsallaka zuwa"',
48 'tog-uselivepreview' => 'A yi amfani da rigya-gani mai sauƙi (ana buƙatar JavaScript) (hajar gwaji)',
49 'tog-forceeditsummary' => 'A gargaɗe ni idan na ajiye kangon fili na taƙaitawa',
50 'tog-watchlisthideown' => 'A ɓoye sauye-sauyena daga jerin bin sawu',
51 'tog-watchlisthidebots' => 'A ɓoye sauye-sauye da rabuwatoci suka daga jerin bin sawu',
52 'tog-watchlisthideminor' => 'A ɓoye ƙananen sauye-sauye daga jerin bin sau',
53 'tog-watchlisthideliu' => "A ɓoye sauye-sauyen da logaggin ma'aikata suka yi daga jerin bin sau",
54 'tog-watchlisthideanons' => "A ɓoye sauye-sauyen da ma'aikata maras suna suka yi daga jerin bin sau",
55 'tog-watchlisthidepatrolled' => 'A ɓoye sauye-sauye da ke kan lura daga jerin bin sau',
56 'tog-ccmeonemails' => "A aika mini kwafi na duk imel da nike aikawa wasu ma'aikata",
57 'tog-diffonly' => 'Kada a nuna tsarabar shafuna a ƙarƙashin sakamakon kwatance',
58 'tog-showhiddencats' => 'A nuna rukunonin ɓoye',
59 'tog-norollbackdiff' => 'Kada a nuna sauyi da aka yi idan aka banye shi',
60
61 'underline-always' => 'Kullum',
62 'underline-never' => 'Ko kaɗan',
63 'underline-default' => 'Manufar buroza',
64
65 # Font style option in Special:Preferences
66 'editfont-style' => 'Salon fanti na filin gyara',
67 'editfont-default' => 'Manufar buroza',
68 'editfont-monospace' => 'Fanti mai tsayayyen faɗi',
69 'editfont-sansserif' => 'Fanti maras sarif',
70 'editfont-serif' => 'Fanti mai sarif',
71
72 # Dates
73 'sunday' => 'Lahadi',
74 'monday' => 'Litinin',
75 'tuesday' => 'Talata',
76 'wednesday' => 'Laraba',
77 'thursday' => 'Alhamis',
78 'friday' => "Jumma'a",
79 'saturday' => 'Asabar',
80 'sun' => 'Lah',
81 'mon' => 'Lit',
82 'tue' => 'Tal',
83 'wed' => 'Lar',
84 'thu' => 'Alh',
85 'fri' => 'Jum',
86 'sat' => 'Asa',
87 'january' => 'Janairu',
88 'february' => 'Faburairu',
89 'march' => 'Maris',
90 'april' => 'Afirilu',
91 'may_long' => 'Mayu',
92 'june' => 'Yuni',
93 'july' => 'Yuli',
94 'august' => 'Agusta',
95 'september' => 'Satumba',
96 'october' => 'Oktoba',
97 'november' => 'Nuwamba',
98 'december' => 'Disamba',
99 'january-gen' => 'Janairu',
100 'february-gen' => 'Faburairu',
101 'march-gen' => 'Maris',
102 'april-gen' => 'Afirilu',
103 'may-gen' => 'Mayu',
104 'june-gen' => 'Yuni',
105 'july-gen' => 'Yuli',
106 'august-gen' => 'Agusta',
107 'september-gen' => 'Satumba',
108 'october-gen' => 'Oktoba',
109 'november-gen' => 'Nuwamba',
110 'december-gen' => 'Disamba',
111 'jan' => 'Jan',
112 'feb' => 'Fab',
113 'mar' => 'Mar',
114 'apr' => 'Afi',
115 'may' => 'May',
116 'jun' => 'Yun',
117 'jul' => 'Yul',
118 'aug' => 'Agu',
119 'sep' => 'Sat',
120 'oct' => 'Okt',
121 'nov' => 'Nuw',
122 'dec' => 'Dic',
123
124 # Categories related messages
125 'pagecategories' => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
126 'category_header' => 'Shafuna na cikin rukunin "$1"',
127 'subcategories' => 'Ƙananan rukunoni',
128 'hidden-categories' => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
129 'category-subcat-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan ƙaramin rukuni kawai.|Wannan rukuni ya ƙumshi {{PLURAL:$1|wannan ƙaramin rukuni|$1 wanɗannan ƙananan rukunoni}}, daga cikin jimlar $2.}}',
130 'category-article-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.|{{PLURAL:$1|shafi na gaba yana|$1 shafuna na gaba suna}} cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar $2.}}',
131 'listingcontinuesabbrev' => 'ci-gaba',
132
133 'newwindow' => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
134 'cancel' => 'Soke',
135 'mytalk' => 'Mahawarata',
136 'navigation' => 'Shawagi',
137
138 # Cologne Blue skin
139 'qbfind' => 'Nemo',
140
141 'errorpagetitle' => 'Tangarɗa',
142 'returnto' => 'Koma $1',
143 'tagline' => 'Daga {{SITENAME}}',
144 'help' => 'Taimako',
145 'search' => 'Nema',
146 'searchbutton' => 'Binciko',
147 'searcharticle' => 'Mu je',
148 'history' => 'Tarihin shafi',
149 'history_short' => 'Tarihi',
150 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
151 'permalink' => 'Dawwamammen mahaɗi',
152 'edit' => 'Gyarawa',
153 'create' => 'Ƙirƙira',
154 'editthispage' => 'Gyara wanna shafi',
155 'delete' => 'Soke',
156 'protect' => 'A kare',
157 'protect_change' => 'sauyawa',
158 'newpage' => 'Sabon shafi',
159 'talkpage' => 'Muhawara kan wannan shafi',
160 'talkpagelinktext' => 'Hira',
161 'personaltools' => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
162 'talk' => 'Mahawara',
163 'views' => 'Hange',
164 'toolbox' => 'Akwatin kayan aiki',
165 'otherlanguages' => 'A wasu harsuna',
166 'redirectedfrom' => '(an turo daga $1)',
167 'redirectpagesub' => 'Shafin turawa',
168 'lastmodifiedat' => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
169 'jumpto' => 'A tsallaka zuwa:',
170 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
171 'jumptosearch' => 'Nema',
172
173 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
174 'aboutsite' => 'Game da {{SITENAME}}',
175 'aboutpage' => 'Project:Game da',
176 'copyright' => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
177 'copyrightpage' => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
178 'disclaimers' => 'Hattara',
179 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
180 'edithelp' => 'Taimako kan gyara',
181 'edithelppage' => 'Help:Gyarawa',
182 'helppage' => 'Help:Tsaraba',
183 'mainpage' => 'Marhabin',
184 'privacy' => 'Manufar kare sirri',
185 'privacypage' => 'Project:Manufar kare sirri',
186
187 'badaccess' => 'Tangarɗar lamuncewa',
188
189 'retrievedfrom' => 'Daga "$1"',
190 'youhavenewmessages' => 'Kuna da $1 ($2).',
191 'newmessageslink' => 'sabbin saƙonni',
192 'newmessagesdifflink' => 'sauyin ƙarshe',
193 'editsection' => 'gyarawa',
194 'editold' => 'gyarawa',
195 'editlink' => 'gyarawa',
196 'viewsourcelink' => 'duba tushe',
197 'editsectionhint' => 'Gyara sashe: $1',
198 'toc' => 'Kanun bayannai',
199 'showtoc' => 'nuna',
200 'hidetoc' => 'ɓoye',
201 'site-rss-feed' => 'Kwararen RSS na $1',
202 'site-atom-feed' => 'Kwararen Atom na $1',
203 'page-rss-feed' => 'Kwararen RSS na "$1"',
204 'page-atom-feed' => 'Kwararen Atom na "$1"',
205 'red-link-title' => '$1 (babu wannan shafi)',
206
207 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
208 'nstab-main' => 'Shafi',
209 'nstab-user' => "Shafin ma'aikaci",
210 'nstab-special' => 'Shafi na musamman',
211 'nstab-project' => 'Shafin shiri',
212 'nstab-image' => 'Fayil',
213 'nstab-template' => 'Mulu',
214 'nstab-category' => 'Rukuni',
215
216 # General errors
217 'missing-article' => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
218
219 Mafarin haka yawanci shi ne mahaɗi mai zuwa ga shafin da aka soke ko aka gusar.
220
221 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a safuwai kin.
222 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
223 'missingarticle-rev' => '(lambar zubi: $1)',
224 'badtitletext' => "Kan shafin da aka nema bai da ma'ana, ko kango ne, ko kuma wani kai ne na tsakanin harsuna ko shire-shire da bai da mahaɗi mai kyau.
225 Tana yiyuwa yana da harafi ko haruffa da ba su karɓuwa cikin kanu.",
226 'viewsource' => 'Duba tushe',
227
228 # Login and logout pages
229 'yourname' => "Sunan ma'aikaci:",
230 'yourpassword' => 'Kalmar sirri:',
231 'remembermypassword' => 'Adana bayannan logina a wannan kwafyuta',
232 'login' => 'Logi',
233 'nav-login-createaccount' => 'logi / sabon akwanti',
234 'userlogin' => 'Logi / sabon akwanti',
235 'logout' => 'Ban kwana',
236 'userlogout' => 'Ban kwana',
237 'nologinlink' => 'Buɗa sabon akwanti',
238 'mailmypassword' => 'Aiken kalmar sirri ta Imel',
239
240 # Edit page toolbar
241 'bold_sample' => 'Rubutu mai gwaɓi',
242 'bold_tip' => 'Rubutu mai gwaɓi',
243 'italic_sample' => 'Rubutun tsutsa',
244 'italic_tip' => 'Rubutun tsutsa',
245 'link_sample' => 'Sunan mahaɗi',
246 'link_tip' => 'Mahaɗin ciki',
247 'extlink_sample' => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
248 'extlink_tip' => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
249 'headline_sample' => 'Sunan kai',
250 'headline_tip' => 'Kan mataki na 2',
251 'math_sample' => 'Shigar da haɗi a nan',
252 'math_tip' => 'Haɗin lissafi (LaTeX)',
253 'nowiki_sample' => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
254 'nowiki_tip' => 'Kawar da sufantawar Wiki',
255 'image_tip' => 'Ƙumsashen fayil',
256 'media_tip' => 'Mahaɗi zuwa fayil',
257 'sig_tip' => 'Sa-hannunku da dagin rana',
258 'hr_tip' => 'Layin kwance',
259
260 # Edit pages
261 'summary' => 'Taƙaici',
262 'subject' => 'Jigo/Kai:',
263 'minoredit' => 'Ƙaramin gyara',
264 'watchthis' => 'Bi sawun wannan shafi',
265 'savearticle' => 'Adana shafi',
266 'preview' => 'Rigya-gani',
267 'showpreview' => 'Sufar rigya-gani',
268 'showdiff' => 'Nuna sauye-sauye',
269 'anoneditwarning' => "'''Hattara:''' Ba ku yi logi ba.
270 Za a rubuta adireshinku na IP a cikin tarihin sauye-sauyen wannan shafi.",
271 'summary-preview' => 'Rigya-gani na taƙaici:',
272 'newarticle' => '(Sabo)',
273 'newarticletext' => "Kun latsa mahaɗi zuwa shafin da babu shi tukuna.
274 Domin ƙirƙiro wannan shafin, ku fara rubutu a cikin fage na ƙasa (duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|shafin taimako]] don ƙarin bayani).
275 Idan kun ɓata ne cikin shawaginku, to ku latsa maɓallin '''baya''' na safuwayan shawaginku.",
276 'noarticletext' => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
277 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
278 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
279 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
280 'previewnote' => "'''Kada ku manta, wannan rigya-gani ne kawai.'''
281 Ba a adana sauye-sauyenku ba tukuna!",
282 'editing' => 'Gyaran $1',
283 'editingsection' => 'Gyaran $1 (sashe)',
284 'copyrightwarning' => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
285 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowa (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
286 'templatesused' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} a wannan shafi:',
287 'templatesusedpreview' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} cikin wannan rigya-gani:',
288 'template-protected' => '(mai kariya)',
289 'template-semiprotected' => '(da kariya gwalgwado)',
290 'hiddencategories' => 'Wannan shafi yana cikin {{PLURAL:$1|ɓoyayyen rukuni 1|ɓoyayyun rukunoni $1}}:',
291 'permissionserrorstext-withaction' => 'Ba kwa da izinin $2, don saboda {{PLURAL:$1|wannan dalili|waɗannan dalillai}}:',
292
293 # History pages
294 'viewpagelogs' => 'Duba rajistan ayyukan wannan shafi',
295 'currentrev-asof' => 'Zubin ƙarshe ga $1',
296 'revisionasof' => 'Zubi na $1',
297 'previousrevision' => '← Tsohon zubi',
298 'nextrevision' => 'Zubi na gaba →',
299 'currentrevisionlink' => 'Zubi na yanzu',
300 'cur' => 'na yanzu',
301 'last' => 'baya',
302 'histlegend' => "Don nuna bambanci: a shaida zube-zuben da ake so a kwatanta sannan a latsa maɓallin da ke ƙasa.<br />
303 Fasali: '''({{int:cur}})''' = bambanci da zubi na yanzu, '''({{int:last}})''' = bambanci da zubi na baya, '''{{int:minoreditletter}}''' = ƙaramin gyara.",
304 'history-fieldset-title' => 'Shawagi cikin tarihi',
305 'histfirst' => 'Na gaba',
306 'histlast' => 'Na baya',
307
308 # Revision deletion
309 'rev-delundel' => 'nuna/ɓoye',
310 'revdel-restore' => 'sauya haske',
311
312 # Merge log
313 'revertmerge' => 'Ware',
314
315 # Diffs
316 'history-title' => 'Tarihin sauye-sauyen "$1"',
317 'difference' => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
318 'lineno' => 'Layi $1:',
319 'compareselectedversions' => 'Kwatanta zaɓaɓɓun zubi',
320 'editundo' => 'Janyewa',
321
322 # Search results
323 'searchresults' => 'Sakamakon bincike',
324 'searchresults-title' => 'Sakamakon bincike na "$1"',
325 'searchresulttext' => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
326 'searchsubtitle' => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\' ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu mahaɗi zuwa "$1"]])',
327 'searchsubtitleinvalid' => "Kun nemi '''$1'''",
328 'notitlematches' => 'Babu kan shafin da ya dace',
329 'notextmatches' => 'Babu wani matanin da ya dace',
330 'prevn' => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
331 'nextn' => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
332 'viewprevnext' => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
333 'search-result-size' => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
334 'search-redirect' => '(turawa daga $1)',
335 'search-section' => '(sashe $1)',
336 'search-suggest' => 'Kuna nufin: $1',
337 'search-interwiki-caption' => 'Shire-shire masu dangantaka',
338 'search-interwiki-default' => 'Sakamakon $1:',
339 'search-interwiki-more' => '(ƙari)',
340 'search-mwsuggest-enabled' => 'Tare da shawarwari',
341 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
342 'nonefound' => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
343 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
344 'powersearch' => 'Sahihin nema',
345 'powersearch-legend' => 'Sahihin nema',
346 'powersearch-ns' => 'Binciki sararen sunaye:',
347 'powersearch-redir' => 'Nuna turawa gaba',
348 'powersearch-field' => 'Neemo',
349
350 # Preferences page
351 'preferences' => 'Saituttuka',
352 'mypreferences' => 'Saituttukana',
353
354 # Groups
355 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
356
357 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
358
359 # User rights log
360 'rightslog' => "Rajistan bayar da izini ga ma'aikata",
361
362 # Associated actions - in the sentence "You do not have permission to X"
363 'action-edit' => 'gyara wannan shafi',
364
365 # Recent changes
366 'nchanges' => '{{PLURAL:$1|sauyi|sauye-sauye}} $1',
367 'recentchanges' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
368 'recentchanges-legend' => 'Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan',
369 'recentchanges-feed-description' => 'Bi sawun sauye-sauyen ƙarshe na wikin da ke cikin wannan kwarare',
370 'rcnote' => "A nan ƙasa an nuna {{PLURAL:$1|sauyi '''1'''|sauye-sauyen ƙarshe '''$1'''}} a cikin {{PLURAL:$2|awowi 24 da suka shige|'''$2''' kwanaki}}, har zuwa $5, $4.",
371 'rclistfrom' => 'Nuna sabbin sauye-sauye tun daga $1',
372 'rcshowhideminor' => '$1 ƙananen sauye-sauye',
373 'rcshowhidebots' => 'Rabuwat $1',
374 'rcshowhideliu' => "$1 Ma'aikata logaggi",
375 'rcshowhideanons' => "$1 ma'aikata masu ɓoyayye suna",
376 'rcshowhidemine' => '$1 sauye-sauyena',
377 'rclinks' => 'Nuna sauye-sauye $1 na ƙarshe a cikin kwanaki $2 na baya<br />$3',
378 'diff' => 'bamban',
379 'hist' => 'Tarihi',
380 'hide' => 'Ɓoye',
381 'show' => 'Nuna',
382 'minoreditletter' => 'm',
383 'newpageletter' => 'N',
384 'boteditletter' => 'b',
385 'rc-enhanced-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
386 'rc-enhanced-hide' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
387
388 # Recent changes linked
389 'recentchangeslinked' => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
390 'recentchangeslinked-title' => 'Bin sawun shafuna masu dangantaka da "$1"',
391 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu mahaɗi. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
392 'recentchangeslinked-page' => 'Sunan shafi:',
393 'recentchangeslinked-to' => 'Nuna sauye-sauyen shafunan da ke da mahaɗi da wannan shafin',
394
395 # Upload
396 'upload' => 'Girke fayil',
397 'uploadlogpage' => 'Rajistan girke fayiloli',
398 'uploadedimage' => 'an girke "[[$1]]"',
399
400 # File description page
401 'filehist' => 'Tarihin fayil',
402 'filehist-help' => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
403 'filehist-current' => 'na yanzu',
404 'filehist-datetime' => 'Rana/Lokaci',
405 'filehist-thumb' => 'Wadar sufa',
406 'filehist-thumbtext' => 'Wadar sufa ta zubin $1',
407 'filehist-user' => "Ma'aikaci",
408 'filehist-dimensions' => 'Kusurwowi',
409 'filehist-comment' => 'Bahasi',
410 'imagelinks' => 'Amfani da fayil',
411 'linkstoimage' => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
412 'sharedupload' => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
413 'uploadnewversion-linktext' => 'Ɗauki sabon zubi na wannan fayil',
414
415 # Statistics
416 'statistics' => 'Alƙalumma',
417
418 # Miscellaneous special pages
419 'nbytes' => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
420 'nmembers' => '{{PLURAL:$1|mamba|mambobi}} $1',
421 'prefixindex' => 'Duka shafuna masu ɗafa-goshi',
422 'newpages' => 'Sabbin shafuna',
423 'move' => 'Gusarwa',
424 'movethispage' => 'Gusar da wannan shafi',
425 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
426 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
427
428 # Book sources
429 'booksources' => 'Littattafai maƙiblata',
430 'booksources-search-legend' => 'Nemo tushen littattafai',
431 'booksources-go' => 'Mu je',
432
433 # Special:Log
434 'log' => 'Rajistoci ayyuka',
435
436 # Special:AllPages
437 'allpages' => 'Duka shafuna',
438 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
439 'prevpage' => 'Shafi na baya ($1)',
440 'allpagesfrom' => 'Nuna shafuna farawa daga:',
441 'allpagesto' => 'Nuna shafuna har:',
442 'allarticles' => 'Duka shafuna',
443 'allpagessubmit' => 'Mu je',
444
445 # Special:LinkSearch
446 'linksearch' => 'Mahaɗan waje',
447
448 # Special:Log/newusers
449 'newuserlogpage' => 'Rajistan sabbin akwantoci',
450 'newuserlog-create-entry' => 'Sabon akwanti',
451
452 # Special:ListGroupRights
453 'listgrouprights-members' => '(jerin mambobi)',
454
455 # E-mail user
456 'emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
457
458 # Watchlist
459 'watchlist' => 'Jerina na bin sawu',
460 'mywatchlist' => 'Jerina na bin sawu',
461 'watchlistfor' => "(na '''$1''')",
462 'addedwatch' => 'An daɗa a cikin jerin bin sawu',
463 'addedwatchtext' => "An daɗa shafin \"[[:\$1]]\" a cikin [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].
464 A nan ne kuma za a yi rajistan dukkan sauye-sauye ga shafin ko shafinsa na muhawara, kuma sunan shafin zai kasance '''mai gwaɓi''' a cikin [[Special:RecentChanges|jerin sauye-sauyen baya-bayan nan]] don sauƙin gani.",
465 'removedwatch' => 'An fitar daga cikin jerin bin sawu',
466 'removedwatchtext' => 'An fitar da shafin "[[:$1]]" daga [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].',
467 'watch' => 'Bin sawu',
468 'watchthispage' => 'Bin sawun wannan shafi',
469 'unwatch' => 'Daina bin sawu',
470 'watchlist-details' => '{{PLURAL:$1|$1 shafi|$1 shafuna}} kan jerinku na bin sawu, banda shafunan mahawara.',
471 'wlshowlast' => 'Nuna awowi $1 kwanaki $2 na ƙarshe $3',
472 'watchlist-options' => 'Saituttukan jerin bin sawu',
473
474 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
475 'watching' => 'Bin sawun...',
476 'unwatching' => 'Daina bin sawu...',
477
478 # Delete
479 'deletepage' => 'Soke shafin',
480 'confirmdeletetext' => "Kuna kan hanyar soke wani shafi tare da duk tarihinsa. Ku tabbatar lalle kuna son yin hakan, tare da cewa kun fahimci sakamakon yin haka, kuma kuna yi ne da la'akari da [[{{MediaWiki:Policy-url}}|manufofi]].",
481 'actioncomplete' => 'Aiki cikakke',
482 'deletedtext' => 'An soke "<nowiki>$1</nowiki>".
483 Ku duba $2 ku ga rajistan soke-soke na baya-bayan nan.',
484 'deletedarticle' => 'an soke "[[$1]]"',
485 'dellogpage' => 'Rajistan sauye-sauye',
486 'deletecomment' => 'Dalili:',
487 'deleteotherreason' => 'Wani dalilin:',
488 'deletereasonotherlist' => 'Wani dalili',
489
490 # Rollback
491 'rollbacklink' => 'banyewa',
492
493 # Protect
494 'protectlogpage' => 'Rajistan ayyukan kariya',
495 'protectedarticle' => 'an kare "[[$1]]"',
496 'modifiedarticleprotection' => 'an sauya matakin kariya na "[[$1]]"',
497 'protectcomment' => 'Dalili:',
498 'protectexpiry' => "Wa'adi:",
499 'protect_expiry_invalid' => "Lokacin wa'adi bai da tasiri.",
500 'protect_expiry_old' => "Lokacin wa'adi ya wuce.",
501 'protect-text' => "Kuna iya duba tare da sauya matakin kariya na shafin '''<nowiki>$1</nowiki>'''.",
502 'protect-locked-access' => "Akwantinku bai da izinin sauya matakan kariya na shafuna.
503 Ga dai matakan kariya na yanzu na shafin '''$1''':",
504 'protect-cascadeon' => 'A yanzu an kiyaye wannan shafi saboda yana cikin {{PLURAL:$1|wannan shafi mai|waɗannan shafuna masu}} kariya mai zuzzubowa.
505 Kuna iya sake wa wannan shafi matakin kariya, amma hakan ba zai yi tasiri ga kariya mai zuzzubowa ba.',
506 'protect-default' => "Lamunce wa duka ma'aikata",
507 'protect-fallback' => 'Ana buƙatar izinin "$1"',
508 'protect-level-autoconfirmed' => "Hana sabbin ma'aikata da ma'aikata maras akwanti",
509 'protect-level-sysop' => 'Mahukunta kawai',
510 'protect-summary-cascade' => 'zuzzubawa',
511 'protect-expiring' => "Wa'adi ran $1 (UTC)",
512 'protect-cascade' => 'A kiyaye shafunan da aka haɗa cikin wannan shafi (kariya mai zuzzubowa)',
513 'protect-cantedit' => 'Ba ku iya sauya matakan kariya na wannan shafi, saboda ba ku da izinin yi masa gyara.',
514 'restriction-type' => 'Izini:',
515 'restriction-level' => 'Matakin kangewa:',
516
517 # Undelete
518 'undeletelink' => 'duba/maido da',
519 'undeletedarticle' => 'an mayar da "[[$1]]"',
520
521 # Namespace form on various pages
522 'namespace' => 'Sararin suna:',
523 'invert' => 'Jirkita kamu',
524 'blanknamespace' => '(Babba)',
525
526 # Contributions
527 'contributions' => "Gudummuwar ma'aikaci",
528 'contributions-title' => "Jerin gudummuwar ma'aikaci $1",
529 'mycontris' => 'Gudummawata',
530 'contribsub2' => 'Na $1 ($2)',
531 'uctop' => '(sama)',
532 'month' => 'Tun daga wata (da gabansa):',
533 'year' => 'Tun daga shekara (da gabanta):',
534
535 'sp-contributions-newbies' => 'Nuna gudummuwar sabbin akwantoci kawai',
536 'sp-contributions-blocklog' => 'rajistan hani',
537 'sp-contributions-search' => 'Nemo gudummuwa',
538 'sp-contributions-username' => "Adireshin IP ko sunan ma'aikaci:",
539 'sp-contributions-submit' => 'Nemo',
540
541 # What links here
542 'whatlinkshere' => 'Mahaɗan wannan shafi',
543 'whatlinkshere-title' => 'Shafuna masu mahaɗi da "$1"',
544 'whatlinkshere-page' => 'Shafi:',
545 'linkshere' => "Waɗannan shafuna sun haɗu da '''[[:$1]]''':",
546 'isredirect' => 'shafin turawa',
547 'istemplate' => 'gami',
548 'isimage' => 'majigi shigagge',
549 'whatlinkshere-prev' => '{{PLURAL:$1|na baya|na baya $1}}',
550 'whatlinkshere-next' => '{{PLURAL:$1|na gaba|na gaba $1}}',
551 'whatlinkshere-links' => '← mahaɗai',
552 'whatlinkshere-hideredirs' => '$1 turawa',
553 'whatlinkshere-hidetrans' => '$1 game-game',
554 'whatlinkshere-hidelinks' => '$1 mahaɗai',
555 'whatlinkshere-filters' => 'Matatai',
556
557 # Block/unblock
558 'blockip' => "Hana ma'aikaci",
559 'ipboptions' => 'awa 2:2 hours,kwana 1:1 day,kwana 3:3 days,mako 1:1 week,mako 2:2 weeks,wata 1:1 month,wata 3:3 months,wata 6:6 months,shekara 1:1 year,illa masha allahu:infinite',
560 'ipblocklist' => "Adireshin IP da ma'aikatan da aka hana",
561 'blocklink' => 'Hanawa',
562 'unblocklink' => 'karɓa',
563 'change-blocklink' => 'Canza hanawa',
564 'contribslink' => 'Gudummuwa',
565 'blocklogpage' => 'Rajistan hani',
566 'blocklogentry' => "an hana [[$1]] da wa'adin $2 $3",
567 'unblocklogentry' => 'an lamunce wa $1',
568 'block-log-flags-nocreate' => 'babu damar buɗa sabon akwanti',
569
570 # Move page
571 'movepagetext' => "Ku yi amfani da fom na ƙasa don sake sunan shafin, tare da mayar da duka tarihinsa ga sabon sunan.
572 Tsohon sunan zai nuna sabon sunan.
573 Kuna iya sabunta dukan mahaɗai da ke nuna tsohon sunan otomatikali.
574 Idan ba ku yi haka ba, ku duba [[Special:DoubleRedirects|rikitattun mahaɗai]] ko [[Special:BrokenRedirects|katsattsun mahaɗai]].
575 Ku ke da nauyin tabbatar dukan mahaɗai suna nuna inda ya kamata.
576
577 Wannan shafi '''ba''' za a sake masa suna ba idan akwai wani shafi mai sabon sunan, sai fa idan shafin kwango ne ko yana da mahaɗi kuma bai da tarihin sauye-sauye.
578 Haka yana nufin za ku iya mayar wa wani shafi tsohon sunansa idan kuka yi kwata, kuma ba za ku iya kwatse wani tsayayyan shafi ba.
579
580 '''Hattara!'''
581 Yin haka na iya zama wani gagarumin sauyi ga shafi mai farin jini;
582 Don Allah ku tabbatar kun fahimci sakamakon yin hakan.",
583 'movepagetalktext' => "Za a gusar da dangantaccen shafin muhawara otomatikali tare da '''sai fa idan''' kinta.
584 *Akwai wani shafin muhawara wanda ba kango ba a ƙarƙashin sabon sunan, ko
585 *Kun soke zaɓen ɗan ɗaki na ƙasa.
586
587 A waɗannan halaye, dole ku gusar ko ku game shafin da hannu, idan kuna so.",
588 'movearticle' => 'Gusar da shafin:',
589 'newtitle' => 'Zuwa sabon kai:',
590 'move-watch' => 'Bin sawun wannan shafi',
591 'movepagebtn' => 'Gusar da shafin',
592 'pagemovedsub' => 'Gusarwa ta cika',
593 'movepage-moved' => '\'\'\'"$1" an gusar da shi zuwa "$2"\'\'\'',
594 'articleexists' => 'Akwai wani shafi mai wannan suna, koko sunan da kuka zaɓa ba shi da tasiri.
595 Don Allah ku zaɓi wani suna.',
596 'talkexists' => "'''An gusar da shafin shi kansa, amma an kasa gusar da dangantaccen shafin muhawarar, don akwai wani sahfin mai amfani da sunansa.
597 Don Allah ku game su da hannu.'''",
598 'movedto' => 'an gusar zuwa',
599 'movetalk' => 'Gusar da shafin mahawara mai alaƙa',
600 '1movedto2' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]]',
601 '1movedto2_redir' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]] ta hanyar soke turawa',
602 'movelogpage' => 'Rajistan gushe-gushe',
603 'movereason' => 'Dalili:',
604 'revertmove' => 'koma',
605
606 # Export
607 'export' => 'Tsamo shafuna',
608
609 # Thumbnails
610 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
611
612 # Tooltip help for the actions
613 'tooltip-pt-userpage' => 'Shafinku na marhabin',
614 'tooltip-pt-mytalk' => 'Shafinku na mahawara',
615 'tooltip-pt-preferences' => 'Saituttukanku',
616 'tooltip-pt-watchlist' => 'Jerin shafunan da kuke bin sawun sauye-sauyensu',
617 'tooltip-pt-mycontris' => 'Jerin gudummuwarku',
618 'tooltip-pt-login' => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
619 'tooltip-pt-logout' => 'Ban kwana',
620 'tooltip-ca-talk' => 'Mahawara kan shafin bayannai',
621 'tooltip-ca-edit' => 'Ana iya gyara wannan shafi
622 A yi amfani da maɓallin rigya-gani kafin a adina',
623 'tooltip-ca-addsection' => 'Fara sabon sashe',
624 'tooltip-ca-viewsource' => 'Wannan shafi yana da kariya.
625 Kuna iya duba tushensa.',
626 'tooltip-ca-history' => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
627 'tooltip-ca-protect' => 'Kare wannan shafi',
628 'tooltip-ca-delete' => 'Soke wannan shafi',
629 'tooltip-ca-move' => 'Gusar da wannan shafi',
630 'tooltip-ca-watch' => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na bin sawu',
631 'tooltip-ca-unwatch' => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sawu',
632 'tooltip-search' => 'Binciko {{SITENAME}}',
633 'tooltip-search-go' => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
634 'tooltip-search-fulltext' => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
635 'tooltip-n-mainpage' => 'Duba shafin Marhabin',
636 'tooltip-n-mainpage-description' => 'Duba shafin marhabin',
637 'tooltip-n-portal' => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
638 'tooltip-n-currentevents' => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
639 'tooltip-n-recentchanges' => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
640 'tooltip-n-randompage' => 'Nuno wani shafi da ka',
641 'tooltip-n-help' => 'Nuno taimako',
642 'tooltip-t-whatlinkshere' => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da mahaɗi a nan',
643 'tooltip-t-recentchangeslinked' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu mahaɗi daga wannan shafi',
644 'tooltip-feed-rss' => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
645 'tooltip-feed-atom' => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
646 'tooltip-t-contributions' => "Duba jerin gudummuwar wannan ma'aikaci",
647 'tooltip-t-emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
648 'tooltip-t-upload' => 'Girke fayiloli',
649 'tooltip-t-specialpages' => 'Jerin duk shafuna na musamman',
650 'tooltip-t-print' => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
651 'tooltip-t-permalink' => 'Mahaɗin dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
652 'tooltip-ca-nstab-main' => 'Duba shafin bayannai',
653 'tooltip-ca-nstab-user' => "Duba shafin ma'aikaci",
654 'tooltip-ca-nstab-special' => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
655 'tooltip-ca-nstab-project' => 'Duba shafin shirin',
656 'tooltip-ca-nstab-image' => 'Duba shafin fayil',
657 'tooltip-ca-nstab-template' => 'Duba mulun',
658 'tooltip-ca-nstab-category' => 'Duba shafin rukuni',
659 'tooltip-minoredit' => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
660 'tooltip-save' => 'Ku adana sauye-sauyenku',
661 'tooltip-preview' => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
662 'tooltip-diff' => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
663 'tooltip-compareselectedversions' => 'Duba bambanci tsakanin zaɓaɓɓun zubi biyu na wannan shafi',
664 'tooltip-watch' => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sawu',
665 'tooltip-rollback' => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
666 'tooltip-undo' => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya-gani.
667 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
668
669 # Browsing diffs
670 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
671 'nextdiff' => 'Gyaran gaba →',
672
673 # Media information
674 'file-info-size' => '(pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4)',
675 'file-nohires' => '<small>Babu wata babbar saƙa.</small>',
676 'svg-long-desc' => '(Fayil kin SVG, saƙar fikisal $1 x $2, girman fayil: $3)',
677 'show-big-image' => 'Cikakkar saƙa',
678 'show-big-image-thumb' => '<small>Girman wanna rigya-gani: pikisal $1 × $2</small>',
679
680 # Bad image list
681 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
682
683 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
684 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
685 Sauran mahaɗai a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
686
687 # Metadata
688 'metadata' => 'bayannan meta',
689 'metadata-help' => 'Wannan fayil ya ƙumshi ƙarin bayani daga kyamarar dijita ko sikanan da aka yi amfani da su.
690 Idan an sauya fayil kin, to wasu bayannan na ainahi ba za su fito ba sosai a cikin sabon fayil kin.',
691 'metadata-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai',
692 'metadata-collapse' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
693 'metadata-fields' => 'Gurabun bayannan meta na EXIF da ke jere cikin wannan saƙo, za a saka su ne cikin shafin zayyana majigin, idan aka taƙaita jadawalin bayannan metan.
694 Wasu gurabun za a ɓoye su bisa manufa.
695 * make
696 * model
697 * datetimeoriginal
698 * exposuretime
699 * fnumber
700 * isospeedratings
701 * focallength',
702
703 # External editor support
704 'edit-externally' => 'Gyara wannan fayil da wani safuwai daban',
705 'edit-externally-help' => '(Duba [http://www.mediawiki.org/wiki/Manual:External_editors bayannan shimfiɗawa] don ƙarin bayani)',
706
707 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
708 'watchlistall2' => 'duka',
709 'namespacesall' => 'duka',
710 'monthsall' => 'duka',
711
712 # Watchlist editing tools
713 'watchlisttools-view' => 'Duba sauye-sauyen da suka dace',
714 'watchlisttools-edit' => 'Duba kuma gyara jerin bin sawu',
715 'watchlisttools-raw' => 'Gyara jerin bin sawu',
716
717 # Special:SpecialPages
718 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
719
720 );