Localisation updates Cantonese, Chinese and Literary Chinese
[lhc/web/wiklou.git] / languages / messages / MessagesHa.php
1 <?php
2 /** Hausa (هَوُسَ)
3 *
4 * See MessagesQqq.php for message documentation incl. usage of parameters
5 * To improve a translation please visit http://translatewiki.net
6 *
7 * @ingroup Language
8 * @file
9 *
10 * @author Mladanali
11 */
12
13 $messages = array(
14 # User preference toggles
15 'tog-underline' => 'A shaya zaruruwa',
16 'tog-highlightbroken' => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
17 'tog-justify' => 'A daidaita sakin layuka',
18 'tog-hideminor' => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
19 'tog-hidepatrolled' => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
20 'tog-newpageshidepatrolled' => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
21 'tog-extendwatchlist' => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
22 'tog-usenewrc' => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
23 'tog-numberheadings' => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
24 'tog-showtoolbar' => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
25 'tog-editondblclick' => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
26 'tog-editsection' => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
27 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
28 'tog-showtoc' => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
29 'tog-rememberpassword' => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta',
30 'tog-editwidth' => 'A faɗaɗa sararin gyarawa ya cika duka bangon',
31 'tog-watchcreations' => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
32 'tog-watchdefault' => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
33 'tog-watchmoves' => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
34 'tog-watchdeletion' => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
35 'tog-minordefault' => 'A alamta gyare-gyarena a matsayin ƙanana bisa manufa',
36 'tog-previewontop' => 'A nuna filin rigya-gani sama ga filin gyare-gyare',
37 'tog-previewonfirst' => 'A nuna rigya-gani tun gyaran farin',
38 'tog-nocache' => 'A tsayar da kacin shafi',
39 'tog-enotifwatchlistpages' => 'A shaida mani ta Imel idan wani shafin jeerina na bin-sau ya sauya',
40 'tog-enotifusertalkpages' => 'A shaida mani ta Imel idan shafina na muhawara ya sauya',
41 'tog-enotifminoredits' => 'A shaida mani ta Imel game da ko da ƙaramin gyara ne',
42 'tog-enotifrevealaddr' => "A bayyana Imel kina a cikin sak'wanni na shaidarwa",
43 'tog-shownumberswatching' => "A nuna adadin ma'aikata masu bin sawun wannan shafi",
44 'tog-oldsig' => 'Rigya-ganin sa-hannu da ake da shi',
45 'tog-fancysig' => 'A ɗauki matanin sa-hannu a matsayin matanin Wiki (ba tare da mahaɗin otomatik ba)',
46 'tog-externaleditor' => 'Bisa manufa, a yi amfani da editan matani daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
47 'tog-externaldiff' => 'Bisa manufa, a yi amfani da kwatantau daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
48 'tog-showjumplinks' => 'A lamunta mahaɗan "a tsallaka zuwa"',
49 'tog-uselivepreview' => 'A yi amfani da rigya-gani mai sauƙi (ana buƙatar JavaScript) (hajar gwaji)',
50 'tog-forceeditsummary' => 'A gargaɗe ni idan na ajiye kangon fili na taƙaitawa',
51 'tog-watchlisthideown' => 'A ɓoye sauye-sauyena daga jerin bin sawu',
52 'tog-watchlisthidebots' => 'A ɓoye sauye-sauye da rabuwatoci suka daga jerin bin sawu',
53 'tog-watchlisthideminor' => 'A ɓoye ƙananen sauye-sauye daga jerin bin sau',
54 'tog-watchlisthideliu' => "A ɓoye sauye-sauyen da logaggin ma'aikata suka yi daga jerin bin sau",
55 'tog-watchlisthideanons' => "A ɓoye sauye-sauyen da ma'aikata maras suna suka yi daga jerin bin sau",
56 'tog-watchlisthidepatrolled' => 'A ɓoye sauye-sauye da ke kan lura daga jerin bin sau',
57 'tog-ccmeonemails' => "A aika mini kwafi na duk imel da nike aikawa wasu ma'aikata",
58 'tog-diffonly' => 'Kada a nuna tsarabar shafuna a ƙarƙashin sakamakon kwatance',
59 'tog-showhiddencats' => 'A nuna rukunonin ɓoye',
60 'tog-norollbackdiff' => 'Kada a nuna sauyi da aka yi idan aka banye shi',
61
62 'underline-always' => 'Kullum',
63 'underline-never' => 'Ko kaɗan',
64 'underline-default' => 'Manufar buroza',
65
66 # Font style option in Special:Preferences
67 'editfont-style' => 'Salon fanti na filin gyara',
68 'editfont-default' => 'Manufar buroza',
69 'editfont-monospace' => 'Fanti mai tsayayyen faɗi',
70 'editfont-sansserif' => 'Fanti maras sarif',
71 'editfont-serif' => 'Fanti mai sarif',
72
73 # Dates
74 'sunday' => 'Lahadi',
75 'monday' => 'Litinin',
76 'tuesday' => 'Talata',
77 'wednesday' => 'Laraba',
78 'thursday' => 'Alhamis',
79 'friday' => "Jumma'a",
80 'saturday' => 'Asabar',
81 'sun' => 'Lah',
82 'mon' => 'Lit',
83 'tue' => 'Tal',
84 'wed' => 'Lar',
85 'thu' => 'Alh',
86 'fri' => 'Jum',
87 'sat' => 'Asa',
88 'january' => 'Janairu',
89 'february' => 'Faburairu',
90 'march' => 'Maris',
91 'april' => 'Afirilu',
92 'may_long' => 'Mayu',
93 'june' => 'Yuni',
94 'july' => 'Yuli',
95 'august' => 'Agusta',
96 'september' => 'Satumba',
97 'october' => 'Oktoba',
98 'november' => 'Nuwamba',
99 'december' => 'Disamba',
100 'january-gen' => 'Janairu',
101 'february-gen' => 'Faburairu',
102 'march-gen' => 'Maris',
103 'april-gen' => 'Afirilu',
104 'may-gen' => 'Mayu',
105 'june-gen' => 'Yuni',
106 'july-gen' => 'Yuli',
107 'august-gen' => 'Agusta',
108 'september-gen' => 'Satumba',
109 'october-gen' => 'Oktoba',
110 'november-gen' => 'Nuwamba',
111 'december-gen' => 'Disamba',
112 'jan' => 'Jan',
113 'feb' => 'Fab',
114 'mar' => 'Mar',
115 'apr' => 'Afi',
116 'may' => 'May',
117 'jun' => 'Yun',
118 'jul' => 'Yul',
119 'aug' => 'Agu',
120 'sep' => 'Sat',
121 'oct' => 'Okt',
122 'nov' => 'Nuw',
123 'dec' => 'Dic',
124
125 # Categories related messages
126 'pagecategories' => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
127 'category_header' => 'Shafuna na cikin rukunin "$1"',
128 'subcategories' => 'Ƙananan rukunoni',
129 'hidden-categories' => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
130 'category-subcat-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan ƙaramin rukuni kawai.|Wannan rukuni ya ƙumshi {{PLURAL:$1|wannan ƙaramin rukuni|$1 wanɗannan ƙananan rukunoni}}, daga cikin jimlar $2.}}',
131 'category-article-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.|{{PLURAL:$1|shafi na gaba yana|$1 shafuna na gaba suna}} cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar $2.}}',
132 'listingcontinuesabbrev' => 'ci-gaba',
133
134 'newwindow' => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
135 'cancel' => 'Soke',
136 'mytalk' => 'Mahawarata',
137 'navigation' => 'Shawagi',
138
139 # Cologne Blue skin
140 'qbfind' => 'Nemo',
141
142 'errorpagetitle' => 'Tangarɗa',
143 'returnto' => 'Koma $1',
144 'tagline' => 'Daga {{SITENAME}}',
145 'help' => 'Taimako',
146 'search' => 'Nema',
147 'searchbutton' => 'Binciko',
148 'searcharticle' => 'Mu je',
149 'history' => 'Tarihin shafi',
150 'history_short' => 'Tarihi',
151 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
152 'permalink' => 'Dawwamammen mahaɗi',
153 'edit' => 'Gyarawa',
154 'create' => 'Ƙirƙira',
155 'editthispage' => 'Gyara wanna shafi',
156 'delete' => 'Soke',
157 'protect' => 'A kare',
158 'protect_change' => 'sauyawa',
159 'newpage' => 'Sabon shafi',
160 'talkpage' => 'Muhawara kan wannan shafi',
161 'talkpagelinktext' => 'Hira',
162 'personaltools' => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
163 'talk' => 'Mahawara',
164 'views' => 'Hange',
165 'toolbox' => 'Akwatin kayan aiki',
166 'otherlanguages' => 'A wasu harsuna',
167 'redirectedfrom' => '(an turo daga $1)',
168 'redirectpagesub' => 'Shafin turawa',
169 'lastmodifiedat' => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
170 'jumpto' => 'A tsallaka zuwa:',
171 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
172 'jumptosearch' => 'Nema',
173
174 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
175 'aboutsite' => 'Game da {{SITENAME}}',
176 'aboutpage' => 'Project:Game da',
177 'copyright' => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
178 'copyrightpage' => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
179 'disclaimers' => 'Hattara',
180 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
181 'edithelp' => 'Taimako kan gyara',
182 'edithelppage' => 'Help:Gyarawa',
183 'helppage' => 'Help:Tsaraba',
184 'mainpage' => 'Marhabin',
185 'privacy' => 'Manufar kare sirri',
186 'privacypage' => 'Project:Manufar kare sirri',
187
188 'badaccess' => 'Tangarɗar lamuncewa',
189
190 'retrievedfrom' => 'Daga "$1"',
191 'youhavenewmessages' => 'Kuna da $1 ($2).',
192 'newmessageslink' => 'sabbin saƙonni',
193 'newmessagesdifflink' => 'sauyin ƙarshe',
194 'editsection' => 'gyarawa',
195 'editold' => 'gyarawa',
196 'editlink' => 'gyarawa',
197 'viewsourcelink' => 'duba tushe',
198 'editsectionhint' => 'Gyara sashe: $1',
199 'toc' => 'Kanun bayannai',
200 'showtoc' => 'nuna',
201 'hidetoc' => 'ɓoye',
202 'site-rss-feed' => 'Kwararen RSS na $1',
203 'site-atom-feed' => 'Kwararen Atom na $1',
204 'page-rss-feed' => 'Kwararen RSS na "$1"',
205 'page-atom-feed' => 'Kwararen Atom na "$1"',
206 'red-link-title' => '$1 (babu wannan shafi)',
207
208 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
209 'nstab-main' => 'Shafi',
210 'nstab-user' => "Shafin ma'aikaci",
211 'nstab-special' => 'Shafi na musamman',
212 'nstab-project' => 'Shafin shiri',
213 'nstab-image' => 'Fayil',
214 'nstab-template' => 'Mulu',
215 'nstab-category' => 'Rukuni',
216
217 # General errors
218 'missing-article' => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
219
220 Mafarin haka yawanci shi ne mahaɗi mai zuwa ga shafin da aka soke ko aka gusar.
221
222 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a safuwai kin.
223 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
224 'missingarticle-rev' => '(lambar zubi: $1)',
225 'badtitletext' => "Kan shafin da aka nema bai da ma'ana, ko kango ne, ko kuma wani kai ne na tsakanin harsuna ko shire-shire da bai da mahaɗi mai kyau.
226 Tana yiyuwa yana da harafi ko haruffa da ba su karɓuwa cikin kanu.",
227 'viewsource' => 'Duba tushe',
228
229 # Login and logout pages
230 'yourname' => "Sunan ma'aikaci:",
231 'yourpassword' => 'Kalmar sirri:',
232 'remembermypassword' => 'Adana bayannan logina a wannan kwafyuta',
233 'login' => 'Logi',
234 'nav-login-createaccount' => 'logi / sabon akwanti',
235 'userlogin' => 'Logi / sabon akwanti',
236 'logout' => 'Ban kwana',
237 'userlogout' => 'Ban kwana',
238 'nologinlink' => 'Buɗa sabon akwanti',
239 'mailmypassword' => 'Aiken kalmar sirri ta Imel',
240
241 # Edit page toolbar
242 'bold_sample' => 'Rubutu mai gwaɓi',
243 'bold_tip' => 'Rubutu mai gwaɓi',
244 'italic_sample' => 'Rubutun tsutsa',
245 'italic_tip' => 'Rubutun tsutsa',
246 'link_sample' => 'Sunan mahaɗi',
247 'link_tip' => 'Mahaɗin ciki',
248 'extlink_sample' => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
249 'extlink_tip' => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
250 'headline_sample' => 'Sunan kai',
251 'headline_tip' => 'Kan mataki na 2',
252 'math_sample' => 'Shigar da haɗi a nan',
253 'math_tip' => 'Haɗin lissafi (LaTeX)',
254 'nowiki_sample' => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
255 'nowiki_tip' => 'Kawar da sufantawar Wiki',
256 'image_tip' => 'Ƙumsashen fayil',
257 'media_tip' => 'Mahaɗi zuwa fayil',
258 'sig_tip' => 'Sa-hannunku da dagin rana',
259 'hr_tip' => 'Layin kwance',
260
261 # Edit pages
262 'summary' => 'Taƙaici',
263 'subject' => 'Jigo/Kai:',
264 'minoredit' => 'Ƙaramin gyara',
265 'watchthis' => 'Bi sawun wannan shafi',
266 'savearticle' => 'Adana shafi',
267 'preview' => 'Rigya-gani',
268 'showpreview' => 'Sufar rigya-gani',
269 'showdiff' => 'Nuna sauye-sauye',
270 'anoneditwarning' => "'''Hattara:''' Ba ku yi logi ba.
271 Za a rubuta adireshinku na IP a cikin tarihin sauye-sauyen wannan shafi.",
272 'summary-preview' => 'Rigya-gani na taƙaici:',
273 'newarticle' => '(Sabo)',
274 'newarticletext' => "Kun latsa mahaɗi zuwa shafin da babu shi tukuna.
275 Domin ƙirƙiro wannan shafin, ku fara rubutu a cikin fage na ƙasa (duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|shafin taimako]] don ƙarin bayani).
276 Idan kun ɓata ne cikin shawaginku, to ku latsa maɓallin '''baya''' na safuwayan shawaginku.",
277 'noarticletext' => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
278 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
279 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
280 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
281 'previewnote' => "'''Kada ku manta, wannan rigya-gani ne kawai.'''
282 Ba a adana sauye-sauyenku ba tukuna!",
283 'editing' => 'Gyaran $1',
284 'editingsection' => 'Gyaran $1 (sashe)',
285 'copyrightwarning' => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
286 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowa (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
287 'templatesused' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} a wannan shafi:',
288 'templatesusedpreview' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} cikin wannan rigya-gani:',
289 'template-protected' => '(mai kariya)',
290 'template-semiprotected' => '(da kariya gwalgwado)',
291 'hiddencategories' => 'Wannan shafi yana cikin {{PLURAL:$1|ɓoyayyen rukuni 1|ɓoyayyun rukunoni $1}}:',
292 'permissionserrorstext-withaction' => 'Ba kwa da izinin $2, don saboda {{PLURAL:$1|wannan dalili|waɗannan dalillai}}:',
293
294 # History pages
295 'viewpagelogs' => 'Duba rajistan ayyukan wannan shafi',
296 'currentrev-asof' => 'Zubin ƙarshe ga $1',
297 'revisionasof' => 'Zubi na $1',
298 'previousrevision' => '← Tsohon zubi',
299 'nextrevision' => 'Zubi na gaba →',
300 'currentrevisionlink' => 'Zubi na yanzu',
301 'cur' => 'na yanzu',
302 'last' => 'baya',
303 'histlegend' => "Don nuna bambanci: a shaida zube-zuben da ake so a kwatanta sannan a latsa maɓallin da ke ƙasa.<br />
304 Fasali: '''({{int:cur}})''' = bambanci da zubi na yanzu, '''({{int:last}})''' = bambanci da zubi na baya, '''{{int:minoreditletter}}''' = ƙaramin gyara.",
305 'history-fieldset-title' => 'Shawagi cikin tarihi',
306 'histfirst' => 'Na gaba',
307 'histlast' => 'Na baya',
308
309 # Revision deletion
310 'rev-delundel' => 'nuna/ɓoye',
311 'revdel-restore' => 'sauya haske',
312
313 # Merge log
314 'revertmerge' => 'Ware',
315
316 # Diffs
317 'history-title' => 'Tarihin sauye-sauyen "$1"',
318 'difference' => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
319 'lineno' => 'Layi $1:',
320 'compareselectedversions' => 'Kwatanta zaɓaɓɓun zubi',
321 'editundo' => 'Janyewa',
322
323 # Search results
324 'searchresults' => 'Sakamakon bincike',
325 'searchresults-title' => 'Sakamakon bincike na "$1"',
326 'searchresulttext' => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
327 'searchsubtitle' => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\' ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu mahaɗi zuwa "$1"]])',
328 'searchsubtitleinvalid' => "Kun nemi '''$1'''",
329 'notitlematches' => 'Babu kan shafin da ya dace',
330 'notextmatches' => 'Babu wani matanin da ya dace',
331 'prevn' => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
332 'nextn' => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
333 'viewprevnext' => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
334 'search-result-size' => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
335 'search-redirect' => '(turawa daga $1)',
336 'search-section' => '(sashe $1)',
337 'search-suggest' => 'Kuna nufin: $1',
338 'search-interwiki-caption' => 'Shire-shire masu dangantaka',
339 'search-interwiki-default' => 'Sakamakon $1:',
340 'search-interwiki-more' => '(ƙari)',
341 'search-mwsuggest-enabled' => 'Tare da shawarwari',
342 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
343 'nonefound' => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
344 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
345 'powersearch' => 'Sahihin nema',
346 'powersearch-legend' => 'Sahihin nema',
347 'powersearch-ns' => 'Binciki sararen sunaye:',
348 'powersearch-redir' => 'Nuna turawa gaba',
349 'powersearch-field' => 'Neemo',
350
351 # Preferences page
352 'preferences' => 'Saituttuka',
353 'mypreferences' => 'Saituttukana',
354
355 # Groups
356 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
357
358 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
359
360 # User rights log
361 'rightslog' => "Rajistan bayar da izini ga ma'aikata",
362
363 # Associated actions - in the sentence "You do not have permission to X"
364 'action-edit' => 'gyara wannan shafi',
365
366 # Recent changes
367 'nchanges' => '{{PLURAL:$1|sauyi|sauye-sauye}} $1',
368 'recentchanges' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
369 'recentchanges-legend' => 'Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan',
370 'recentchanges-feed-description' => 'Bi sawun sauye-sauyen ƙarshe na wikin da ke cikin wannan kwarare',
371 'rcnote' => "A nan ƙasa an nuna {{PLURAL:$1|sauyi '''1'''|sauye-sauyen ƙarshe '''$1'''}} a cikin {{PLURAL:$2|awowi 24 da suka shige|'''$2''' kwanaki}}, har zuwa $5, $4.",
372 'rclistfrom' => 'Nuna sabbin sauye-sauye tun daga $1',
373 'rcshowhideminor' => '$1 ƙananen sauye-sauye',
374 'rcshowhidebots' => 'Rabuwat $1',
375 'rcshowhideliu' => "$1 Ma'aikata logaggi",
376 'rcshowhideanons' => "$1 ma'aikata masu ɓoyayye suna",
377 'rcshowhidemine' => '$1 sauye-sauyena',
378 'rclinks' => 'Nuna sauye-sauye $1 na ƙarshe a cikin kwanaki $2 na baya<br />$3',
379 'diff' => 'bamban',
380 'hist' => 'Tarihi',
381 'hide' => 'Ɓoye',
382 'show' => 'Nuna',
383 'minoreditletter' => 'm',
384 'newpageletter' => 'N',
385 'boteditletter' => 'b',
386 'rc-enhanced-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
387 'rc-enhanced-hide' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
388
389 # Recent changes linked
390 'recentchangeslinked' => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
391 'recentchangeslinked-title' => 'Bin sawun shafuna masu dangantaka da "$1"',
392 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu mahaɗi. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
393 'recentchangeslinked-page' => 'Sunan shafi:',
394 'recentchangeslinked-to' => 'Nuna sauye-sauyen shafunan da ke da mahaɗi da wannan shafin',
395
396 # Upload
397 'upload' => 'Girke fayil',
398 'uploadlogpage' => 'Rajistan girke fayiloli',
399 'uploadedimage' => 'an girke "[[$1]]"',
400
401 # File description page
402 'filehist' => 'Tarihin fayil',
403 'filehist-help' => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
404 'filehist-current' => 'na yanzu',
405 'filehist-datetime' => 'Rana/Lokaci',
406 'filehist-thumb' => 'Wadar sufa',
407 'filehist-thumbtext' => 'Wadar sufa ta zubin $1',
408 'filehist-user' => "Ma'aikaci",
409 'filehist-dimensions' => 'Kusurwowi',
410 'filehist-comment' => 'Bahasi',
411 'imagelinks' => 'Amfani da fayil',
412 'linkstoimage' => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
413 'sharedupload' => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
414 'uploadnewversion-linktext' => 'Ɗauki sabon zubi na wannan fayil',
415
416 # Statistics
417 'statistics' => 'Alƙalumma',
418
419 # Miscellaneous special pages
420 'nbytes' => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
421 'nmembers' => '{{PLURAL:$1|mamba|mambobi}} $1',
422 'prefixindex' => 'Duka shafuna masu ɗafa-goshi',
423 'newpages' => 'Sabbin shafuna',
424 'move' => 'Gusarwa',
425 'movethispage' => 'Gusar da wannan shafi',
426 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
427 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
428
429 # Book sources
430 'booksources' => 'Littattafai maƙiblata',
431 'booksources-search-legend' => 'Nemo tushen littattafai',
432 'booksources-go' => 'Mu je',
433
434 # Special:Log
435 'log' => 'Rajistoci ayyuka',
436
437 # Special:AllPages
438 'allpages' => 'Duka shafuna',
439 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
440 'prevpage' => 'Shafi na baya ($1)',
441 'allpagesfrom' => 'Nuna shafuna farawa daga:',
442 'allpagesto' => 'Nuna shafuna har:',
443 'allarticles' => 'Duka shafuna',
444 'allpagessubmit' => 'Mu je',
445
446 # Special:LinkSearch
447 'linksearch' => 'Mahaɗan waje',
448
449 # Special:Log/newusers
450 'newuserlogpage' => 'Rajistan sabbin akwantoci',
451 'newuserlog-create-entry' => 'Sabon akwanti',
452
453 # Special:ListGroupRights
454 'listgrouprights-members' => '(jerin mambobi)',
455
456 # E-mail user
457 'emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
458
459 # Watchlist
460 'watchlist' => 'Jerina na bin sawu',
461 'mywatchlist' => 'Jerina na bin sawu',
462 'watchlistfor' => "(na '''$1''')",
463 'addedwatch' => 'An daɗa a cikin jerin bin sawu',
464 'addedwatchtext' => "An daɗa shafin \"[[:\$1]]\" a cikin [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].
465 A nan ne kuma za a yi rajistan dukkan sauye-sauye ga shafin ko shafinsa na muhawara, kuma sunan shafin zai kasance '''mai gwaɓi''' a cikin [[Special:RecentChanges|jerin sauye-sauyen baya-bayan nan]] don sauƙin gani.",
466 'removedwatch' => 'An fitar daga cikin jerin bin sawu',
467 'removedwatchtext' => 'An fitar da shafin "[[:$1]]" daga [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].',
468 'watch' => 'Bin sawu',
469 'watchthispage' => 'Bin sawun wannan shafi',
470 'unwatch' => 'Daina bin sawu',
471 'watchlist-details' => '{{PLURAL:$1|$1 shafi|$1 shafuna}} kan jerinku na bin sawu, banda shafunan mahawara.',
472 'wlshowlast' => 'Nuna awowi $1 kwanaki $2 na ƙarshe $3',
473 'watchlist-options' => 'Saituttukan jerin bin sawu',
474
475 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
476 'watching' => 'Bin sawun...',
477 'unwatching' => 'Daina bin sawu...',
478
479 # Delete
480 'deletepage' => 'Soke shafin',
481 'confirmdeletetext' => "Kuna kan hanyar soke wani shafi tare da duk tarihinsa. Ku tabbatar lalle kuna son yin hakan, tare da cewa kun fahimci sakamakon yin haka, kuma kuna yi ne da la'akari da [[{{MediaWiki:Policy-url}}|manufofi]].",
482 'actioncomplete' => 'Aiki cikakke',
483 'deletedtext' => 'An soke "<nowiki>$1</nowiki>".
484 Ku duba $2 ku ga rajistan soke-soke na baya-bayan nan.',
485 'deletedarticle' => 'an soke "[[$1]]"',
486 'dellogpage' => 'Rajistan sauye-sauye',
487 'deletecomment' => 'Dalilin sokewa:',
488 'deleteotherreason' => 'Wani dalilin:',
489 'deletereasonotherlist' => 'Wani dalili',
490
491 # Rollback
492 'rollbacklink' => 'banyewa',
493
494 # Protect
495 'protectlogpage' => 'Rajistan ayyukan kariya',
496 'protectedarticle' => 'an kare "[[$1]]"',
497 'modifiedarticleprotection' => 'an sauya matakin kariya na "[[$1]]"',
498 'protectcomment' => 'Dalili:',
499 'protectexpiry' => "Wa'adi:",
500 'protect_expiry_invalid' => "Lokacin wa'adi bai da tasiri.",
501 'protect_expiry_old' => "Lokacin wa'adi ya wuce.",
502 'protect-text' => "Kuna iya duba tare da sauya matakin kariya na shafin '''<nowiki>$1</nowiki>'''.",
503 'protect-locked-access' => "Akwantinku bai da izinin sauya matakan kariya na shafuna.
504 Ga dai matakan kariya na yanzu na shafin '''$1''':",
505 'protect-cascadeon' => 'A yanzu an kiyaye wannan shafi saboda yana cikin {{PLURAL:$1|wannan shafi mai|waɗannan shafuna masu}} kariya mai zuzzubowa.
506 Kuna iya sake wa wannan shafi matakin kariya, amma hakan ba zai yi tasiri ga kariya mai zuzzubowa ba.',
507 'protect-default' => "Lamunce wa duka ma'aikata",
508 'protect-fallback' => 'Ana buƙatar izinin "$1"',
509 'protect-level-autoconfirmed' => "Hana sabbin ma'aikata da ma'aikata maras akwanti",
510 'protect-level-sysop' => 'Mahukunta kawai',
511 'protect-summary-cascade' => 'zuzzubawa',
512 'protect-expiring' => "Wa'adi ran $1 (UTC)",
513 'protect-cascade' => 'A kiyaye shafunan da aka haɗa cikin wannan shafi (kariya mai zuzzubowa)',
514 'protect-cantedit' => 'Ba ku iya sauya matakan kariya na wannan shafi, saboda ba ku da izinin yi masa gyara.',
515 'restriction-type' => 'Izini:',
516 'restriction-level' => 'Matakin kangewa:',
517
518 # Undelete
519 'undeletelink' => 'duba/maido da',
520 'undeletedarticle' => 'an mayar da "[[$1]]"',
521
522 # Namespace form on various pages
523 'namespace' => 'Sararin suna:',
524 'invert' => 'Jirkita kamu',
525 'blanknamespace' => '(Babba)',
526
527 # Contributions
528 'contributions' => "Gudummuwar ma'aikaci",
529 'contributions-title' => "Jerin gudummuwar ma'aikaci $1",
530 'mycontris' => 'Gudummawata',
531 'contribsub2' => 'Na $1 ($2)',
532 'uctop' => '(sama)',
533 'month' => 'Tun daga wata (da gabansa):',
534 'year' => 'Tun daga shekara (da gabanta):',
535
536 'sp-contributions-newbies' => 'Nuna gudummuwar sabbin akwantoci kawai',
537 'sp-contributions-blocklog' => 'rajistan hani',
538 'sp-contributions-search' => 'Nemo gudummuwa',
539 'sp-contributions-username' => "Adireshin IP ko sunan ma'aikaci:",
540 'sp-contributions-submit' => 'Nemo',
541
542 # What links here
543 'whatlinkshere' => 'Mahaɗan wannan shafi',
544 'whatlinkshere-title' => 'Shafuna masu mahaɗi da "$1"',
545 'whatlinkshere-page' => 'Shafi:',
546 'linkshere' => "Waɗannan shafuna sun haɗu da '''[[:$1]]''':",
547 'isredirect' => 'shafin turawa',
548 'istemplate' => 'gami',
549 'isimage' => 'majigi shigagge',
550 'whatlinkshere-prev' => '{{PLURAL:$1|na baya|na baya $1}}',
551 'whatlinkshere-next' => '{{PLURAL:$1|na gaba|na gaba $1}}',
552 'whatlinkshere-links' => '← mahaɗai',
553 'whatlinkshere-hideredirs' => '$1 turawa',
554 'whatlinkshere-hidetrans' => '$1 game-game',
555 'whatlinkshere-hidelinks' => '$1 mahaɗai',
556 'whatlinkshere-filters' => 'Matatai',
557
558 # Block/unblock
559 'blockip' => "Hana ma'aikaci",
560 'ipboptions' => 'awa 2:2 hours,kwana 1:1 day,kwana 3:3 days,mako 1:1 week,mako 2:2 weeks,wata 1:1 month,wata 3:3 months,wata 6:6 months,shekara 1:1 year,illa masha allahu:infinite',
561 'ipblocklist' => "Adireshin IP da ma'aikatan da aka hana",
562 'blocklink' => 'Hanawa',
563 'unblocklink' => 'karɓa',
564 'change-blocklink' => 'Canza hanawa',
565 'contribslink' => 'Gudummuwa',
566 'blocklogpage' => 'Rajistan hani',
567 'blocklogentry' => "an hana [[$1]] da wa'adin $2 $3",
568 'unblocklogentry' => 'an lamunce wa $1',
569 'block-log-flags-nocreate' => 'babu damar buɗa sabon akwanti',
570
571 # Move page
572 'movepagetext' => "Ku yi amfani da fom na ƙasa don sake sunan shafin, tare da mayar da duka tarihinsa ga sabon sunan.
573 Tsohon sunan zai nuna sabon sunan.
574 Kuna iya sabunta dukan mahaɗai da ke nuna tsohon sunan otomatikali.
575 Idan ba ku yi haka ba, ku duba [[Special:DoubleRedirects|rikitattun mahaɗai]] ko [[Special:BrokenRedirects|katsattsun mahaɗai]].
576 Ku ke da nauyin tabbatar dukan mahaɗai suna nuna inda ya kamata.
577
578 Wannan shafi '''ba''' za a sake masa suna ba idan akwai wani shafi mai sabon sunan, sai fa idan shafin kwango ne ko yana da mahaɗi kuma bai da tarihin sauye-sauye.
579 Haka yana nufin za ku iya mayar wa wani shafi tsohon sunansa idan kuka yi kwata, kuma ba za ku iya kwatse wani tsayayyan shafi ba.
580
581 '''Hattara!'''
582 Yin haka na iya zama wani gagarumin sauyi ga shafi mai farin jini;
583 Don Allah ku tabbatar kun fahimci sakamakon yin hakan.",
584 'movepagetalktext' => "Za a gusar da dangantaccen shafin muhawara otomatikali tare da '''sai fa idan''' kinta.
585 *Akwai wani shafin muhawara wanda ba kango ba a ƙarƙashin sabon sunan, ko
586 *Kun soke zaɓen ɗan ɗaki na ƙasa.
587
588 A waɗannan halaye, dole ku gusar ko ku game shafin da hannu, idan kuna so.",
589 'movearticle' => 'Gusar da shafin:',
590 'newtitle' => 'Zuwa sabon kai:',
591 'move-watch' => 'Bin sawun wannan shafi',
592 'movepagebtn' => 'Gusar da shafin',
593 'pagemovedsub' => 'Gusarwa ta cika',
594 'movepage-moved' => '<big>\'\'\'"$1" an gusar da shi zuwa "$2"\'\'\'</big>',
595 'articleexists' => 'Akwai wani shafi mai wannan suna, koko sunan da kuka zaɓa ba shi da tasiri.
596 Don Allah ku zaɓi wani suna.',
597 'talkexists' => "'''An gusar da shafin shi kansa, amma an kasa gusar da dangantaccen shafin muhawarar, don akwai wani sahfin mai amfani da sunansa.
598 Don Allah ku game su da hannu.'''",
599 'movedto' => 'an gusar zuwa',
600 'movetalk' => 'Gusar da shafin mahawara mai alaƙa',
601 '1movedto2' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]]',
602 '1movedto2_redir' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]] ta hanyar soke turawa',
603 'movelogpage' => 'Rajistan gushe-gushe',
604 'movereason' => 'Dalili:',
605 'revertmove' => 'koma',
606
607 # Export
608 'export' => 'Tsamo shafuna',
609
610 # Thumbnails
611 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
612
613 # Tooltip help for the actions
614 'tooltip-pt-userpage' => 'Shafinku na marhabin',
615 'tooltip-pt-mytalk' => 'Shafinku na mahawara',
616 'tooltip-pt-preferences' => 'Saituttukanku',
617 'tooltip-pt-watchlist' => 'Jerin shafunan da kuke bin sawun sauye-sauyensu',
618 'tooltip-pt-mycontris' => 'Jerin gudummuwarku',
619 'tooltip-pt-login' => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
620 'tooltip-pt-logout' => 'Ban kwana',
621 'tooltip-ca-talk' => 'Mahawara kan shafin bayannai',
622 'tooltip-ca-edit' => 'Ana iya gyara wannan shafi
623 A yi amfani da maɓallin rigya-gani kafin a adina',
624 'tooltip-ca-addsection' => 'Fara sabon sashe',
625 'tooltip-ca-viewsource' => 'Wannan shafi yana da kariya.
626 Kuna iya duba tushensa.',
627 'tooltip-ca-history' => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
628 'tooltip-ca-protect' => 'Kare wannan shafi',
629 'tooltip-ca-delete' => 'Soke wannan shafi',
630 'tooltip-ca-move' => 'Gusar da wannan shafi',
631 'tooltip-ca-watch' => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na bin sawu',
632 'tooltip-ca-unwatch' => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sawu',
633 'tooltip-search' => 'Binciko {{SITENAME}}',
634 'tooltip-search-go' => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
635 'tooltip-search-fulltext' => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
636 'tooltip-n-mainpage' => 'Duba shafin Marhabin',
637 'tooltip-n-mainpage-description' => 'Duba shafin marhabin',
638 'tooltip-n-portal' => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
639 'tooltip-n-currentevents' => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
640 'tooltip-n-recentchanges' => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
641 'tooltip-n-randompage' => 'Nuno wani shafi da ka',
642 'tooltip-n-help' => 'Nuno taimako',
643 'tooltip-t-whatlinkshere' => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da mahaɗi a nan',
644 'tooltip-t-recentchangeslinked' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu mahaɗi daga wannan shafi',
645 'tooltip-feed-rss' => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
646 'tooltip-feed-atom' => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
647 'tooltip-t-contributions' => "Duba jerin gudummuwar wannan ma'aikaci",
648 'tooltip-t-emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
649 'tooltip-t-upload' => 'Girke fayiloli',
650 'tooltip-t-specialpages' => 'Jerin duk shafuna na musamman',
651 'tooltip-t-print' => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
652 'tooltip-t-permalink' => 'Mahaɗin dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
653 'tooltip-ca-nstab-main' => 'Duba shafin bayannai',
654 'tooltip-ca-nstab-user' => "Duba shafin ma'aikaci",
655 'tooltip-ca-nstab-special' => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
656 'tooltip-ca-nstab-project' => 'Duba shafin shirin',
657 'tooltip-ca-nstab-image' => 'Duba shafin fayil',
658 'tooltip-ca-nstab-template' => 'Duba mulun',
659 'tooltip-ca-nstab-category' => 'Duba shafin rukuni',
660 'tooltip-minoredit' => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
661 'tooltip-save' => 'Ku adana sauye-sauyenku',
662 'tooltip-preview' => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
663 'tooltip-diff' => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
664 'tooltip-compareselectedversions' => 'Duba bambanci tsakanin zaɓaɓɓun zubi biyu na wannan shafi',
665 'tooltip-watch' => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sawu',
666 'tooltip-rollback' => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
667 'tooltip-undo' => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya-gani.
668 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
669
670 # Browsing diffs
671 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
672 'nextdiff' => 'Gyaran gaba →',
673
674 # Media information
675 'file-info-size' => '(pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4)',
676 'file-nohires' => '<small>Babu wata babbar saƙa.</small>',
677 'svg-long-desc' => '(Fayil kin SVG, saƙar fikisal $1 x $2, girman fayil: $3)',
678 'show-big-image' => 'Cikakkar saƙa',
679 'show-big-image-thumb' => '<small>Girman wanna rigya-gani: pikisal $1 × $2</small>',
680
681 # Bad image list
682 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
683
684 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
685 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
686 Sauran mahaɗai a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
687
688 # Metadata
689 'metadata' => 'bayannan meta',
690 'metadata-help' => 'Wannan fayil ya ƙumshi ƙarin bayani daga kyamarar dijita ko sikanan da aka yi amfani da su.
691 Idan an sauya fayil kin, to wasu bayannan na ainahi ba za su fito ba sosai a cikin sabon fayil kin.',
692 'metadata-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai',
693 'metadata-collapse' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
694 'metadata-fields' => 'Gurabun bayannan meta na EXIF da ke jere cikin wannan saƙo, za a saka su ne cikin shafin zayyana majigin, idan aka taƙaita jadawalin bayannan metan.
695 Wasu gurabun za a ɓoye su bisa manufa.
696 * make
697 * model
698 * datetimeoriginal
699 * exposuretime
700 * fnumber
701 * isospeedratings
702 * focallength',
703
704 # External editor support
705 'edit-externally' => 'Gyara wannan fayil da wani safuwai daban',
706 'edit-externally-help' => '(Duba [http://www.mediawiki.org/wiki/Manual:External_editors bayannan shimfiɗawa] don ƙarin bayani)',
707
708 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
709 'watchlistall2' => 'duka',
710 'namespacesall' => 'duka',
711 'monthsall' => 'duka',
712
713 # Watchlist editing tools
714 'watchlisttools-view' => 'Duba sauye-sauyen da suka dace',
715 'watchlisttools-edit' => 'Duba kuma gyara jerin bin sawu',
716 'watchlisttools-raw' => 'Gyara jerin bin sawu',
717
718 # Special:SpecialPages
719 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
720
721 );